Greater Warawa with Ma’aruf

Greater Warawa with Ma’aruf Committed to transforming Warawa through education, youth empowerment, and sustainable development.

Warawa muna bukatar Chanji
11/05/2026

Warawa muna bukatar Chanji

Alhamdulillah
12/04/2026

Alhamdulillah

Kullu nafsin za'iqatul maut.”A madadin iyalan Hon. Ma’aruf Abdulmumin Muhammad Gaddima da kuma ’yan’uwa Musulmi baki ɗay...
11/04/2026

Kullu nafsin za'iqatul maut.”
A madadin iyalan Hon. Ma’aruf Abdulmumin Muhammad Gaddima da kuma ’yan’uwa Musulmi baki ɗaya, muna miƙa ta’aziyyarmu ga jagoran Kwankwasiyya na duniya baki ɗaya, Engineer Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, da kuma al’ummar Dawakin Kudu da Warawa bisa rasuwar zababben ɗan majalisar, Barrister MD Hassan, wanda yake wakiltar yankin Dawakin Kudu da Warawa a Majalisar Ƙasa, bayan fama da rashin lafiya.
Muna addu’ar Allah Ya jikansa da rahama, Ya sanya rashin lafiyar da ya yi ta zamo masa kaffara, mu kuma idan tamu ta zo, Allah Ya sa mu cika da imani baki ɗaya.

09/04/2026
09/04/2026

Warawa First.

09/04/2026

Duk wani matashi da ke bukatar ci gaban Warawa, kuma yake jin rashin jin daɗi kan yadda wakilan yankin ke tafiyar da al’amuran al’umma, muna roƙon Allah Ya ba mu shugabanni nagari waɗanda za su kula da al’amuran yankin. Don haka, ya shigo ya ba da gudunmawarsa ta hanyar da ta dace—ta fuskar shawara, lokaci, dukiya, da sauran hanyoyi.

09/04/2026

We decided to become lecturers to share knowledge, inspire minds, and contribute to the development of our society.

Mun yanke shawarar zama malamai domin mu koyar da ilimi, fadada tunani, tare da bayar da gudunmawa wajen ci gaban al’ummarmu.”

09/04/2026

A wurin Allah Muke nema

09/04/2026

Bismillahir Rahmanir Rahim
My dear people of Warawa,
With a deep sense of responsibility and commitment to our future, I am proud to introduce this platform — Greater Warawa with Ma’aruf.
This is not just a page, but a movement built on the vision of a better, stronger, and more united Warawa. Our community is full of potential, yet we face many challenges in education, youth empowerment, and development.
I believe that together, we can transform these challenges into opportunities.
My mission is simple: ✔ Improve education
✔ Empower our youth
✔ Support our farmers
✔ Promote sustainable development
✔ Give Warawa the representation it truly deserves
This journey is for all of us. Your voice matters. Your support matters.
Let us work together for a Greater Warawa.
.

Address

Warawa Local Government Kano, State
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Greater Warawa with Ma’aruf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share