27/11/2025
HUGUMA COMMUNITY ADVANCEMENT NETWORK
(H-CAN)
Alhamdulillah! Daliban science kenan lokacin rubuta jarrabawar physics ta farko da aka fara yi a GGSSS HUGUMA. wannan shine sabon fasalin jarrabawa a makarantunmu. Kuma haka zasu cigaba da kasancewa. Kokarinka ya kwace ka. Godiya ga ƙungiyar H-CAN da kuma dukkan masu bada gudunmawa wajen farfado da makarantunmu.