Ahlus sunnah network

Ahlus sunnah network � Ahlus Sunnah Network
Muna yada sahihin addinin Musulunci bisa Al-Kur’ani da Sunnah bisa fahimtar A

18/08/2026

Daga masjidul Al ihklas tare da prof Muhammad sani rijiyar lemon waji
Darasin littafin Muntaqa Ibnil Jarud, mai suna:
*المنهل الطيب المورود في شرح منتقى ابن الجارود*

Short

10/08/2026
YAU AKWAI KARATU Darasin littafin Muntaqa Ibnil Jarud, mai suna: *المنهل الطيب المورود في
09/08/2026

YAU AKWAI KARATU Darasin littafin Muntaqa Ibnil Jarud, mai suna: *المنهل الطيب المورود في

05/08/2026

📚 LECTURE A KANO 🕌

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah ya zo Kano domin gabatar da lecture mai matuƙar muhimmanci a Masjid Al-Ikhlas, tare da Prof. Mansur Isah Yelwa.

Zama ne na ilimi, nasiha da faɗakarwa ga al’ummar Musulmi. Kada ku bari a yi ba tare da ku ba. 🤲

📍 Masjid Al-Ikhlas, Kano
🎙️ Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah
🎙️ Prof. Mansur Isah Yelwa

Allah Ya sa mu amfana da wannan zama, Ya ƙara wa malamanmu lafiya da ilimi. 🤲

05/08/2026

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah ya zo Kano masjid Al ihklas

04/08/2026

📚 LECTURE A KANO 🕌

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah ya zo Kano domin gabatar da lecture mai matuƙar muhimmanci a Masjid Al-Ikhlas, tare da Prof. Mansur Isah Yelwa.

Zama ne na ilimi, nasiha da faɗakarwa ga al’ummar Musulmi. Kada ku bari a yi ba tare da ku ba. 🤲

📍 Masjid Al-Ikhlas, Kano
🎙️ Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah
🎙️ Prof. Mansur Isah Yelwa

Allah Ya sa mu amfana da wannan zama, Ya ƙara wa malamanmu lafiya da ilimi. 🤲

🕌Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah ya zo Kano domin gabatar da lecture mai matuƙar muhimmanci a Masjid Al...
04/08/2026

🕌

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah ya zo Kano domin gabatar da lecture mai matuƙar muhimmanci a Masjid Al-Ikhlas, tare da Prof. Mansur Isah Yelwa.

Zama ne na ilimi, nasiha da faɗakarwa ga al’ummar Musulmi.

📍 Masjid Al-Ikhlas, Kano
🎙️ Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah
🎙️ Prof. Mansur Isah Yelwa

Allah Ya sa mu amfana da wannan zama, Ya ƙara wa malamanmu lafiya da ilimi. 🤲

02/08/2026

ALLAHUMA AMEEM

01/08/2026

ALLAH AKBAR wanna gaskiya

Address

Gandu Layout
Kano
700211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahlus sunnah network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share