Nour-Qalb Charity Trust Foundation

Nour-Qalb Charity Trust Foundation Humanitarian Activities to ameliorate the suffering of the less privileged and youth empowerment ar

Nour-Qalb Charity Trust Foundation Date: 23rd June 2026On 23rd June 2026, Nour-Qalb Charity Trust Foundation paid a cour...
24/06/2026

Nour-Qalb Charity Trust Foundation
Date: 23rd June 2026

On 23rd June 2026, Nour-Qalb Charity Trust Foundation paid a courtesy visit to His Royal Highness, Ambassador Ahmed Nuhu Bamalli CFR, LLD, to honor him as the *Grand Patron of Nour-Qalb Charity Trust Foundation.

In his remarks, His Royal Highness expressed appreciation for the foundation’s work, offered prayers, and blessed the foundation 🙏

*Nour-Qalb Charity Trust Foundation* extends its congratulations and best wishes to all Muslims on the Islamic New Year ...
16/06/2026

*Nour-Qalb Charity Trust Foundation* extends its congratulations and best wishes to all Muslims on the Islamic New Year *1448 A.H* – the month of Muharram.

We pray that Allah makes this new year a year of:

1. *Peace* and tranquility in our country and across the world
2. *Blessings* in our lives, our families, and in all that we do
3. *Guidance* and strength to follow the path of religion and goodness
4. *Support* for the weak and those in need within the community

May Allah forgive our past mistakes, accept our worship, and make 1448 A.H better than 1447 for us all.

*Happy New Year!*
From: Nour-Qalb Charity Trust Foundation

16/06/2026

*Nour-Qalb Charity Trust Foundation* tana mika sakon taya murna da fatan alkhairi ga dukkan al’ummar Musulmi a sabuwar shekarar Musulunci *1448 A.H* – Watan Muharram.

Muna roƙon Allah Ya sanya wannan sabuwar shekara ta zama shekara ta:

1. *Zaman lafiya* da kwanciyar hankali a ƙasarmu da duniya baki ɗaya
2. *Albarka* cikin rayuwar mu, iyalin mu, da dukkan abin da muke yi
3. *Jagora* da ƙarfin gwiwa wajen bin tafarkin addini da alheri
4. *Taimako* ga marasa ƙarfi da buƙata a cikin al’umma

Allah Ya gafarta mana kurakuran da s**a gabata, Ya kuma karɓi ibadar mu, Ya sanya 1448 A.H ta fi 1447 alheri a gare mu duka.

*Sabuwar Shekara Mai Albarka!*
Daga Nour-Qalb Charity Trust Foundation

12/06/2026

Assalamu Alaikum, good time to you all, people.
As you saw today, 12th June 2026, just as announced earlier, the group came to the city of Zaria and carried out Charity, by Allah’s will. We did it in Dallatu area within Zaria.

*Those who attended the Charity were:*
1. Amb. Dr. Abdulsalam Kayarima
2. Amb. Sadeeq
3. Amb. Humaira CEO
4. Alh. Umar Yakasai - Chairman Committee
5. Amb. Aminu Almustapha
6. Baba Sarkin Fada
7. Alh. Abdullahi Dokaji
8. Alh. Abubakar Yakasai
9. Jidda Jos
10. Ummita
11. Fateen Fateen

To everyone who contributed, may Allah reward you with goodness and place it on your scale of good deeds. May Allah have mercy on our members who have passed away, and grant Alfa Aljannatul Firdaus as his final abode, Ameen.

Truly, it was inspiring because they all prayed for us. We thank you very much. May Allah keep us together, and may He grant you Aljannatul Firdaus.

16/04/2026

NOUR-QALB CHARITY TRUST FOUNDATION*
(Lambar CAC: 8631686)
Adireshi: No 1 MTY House, BUK Road, Jihar Kano
Imel: [email protected]
_Ta gabatar_
*SHIRIN TAIMAKON MASU BUKATA TA MUSAMMAN*
*SHIYA TA JIHAR KANO*

*Rana:* Jumma'at, 12 ga Yuni 2026
*Lokaci:* Karfe 10:00 na safe
*Wuri:* _Za a sanar da ku_

*Manyan Shirye-shirye:*
1. *Taimakon Lafiya Kyauta* – Duba lafiya da bayar da magunguna kyauta ga masu bukata ta musamman
2. *Rarraba Kayan Taimakon Motsi* – Kujerun guragu, sanduna, da sauran kayan taimakon tafiya
3. *Zaman Karfafawa* – Tattaunawa kan koyon sana'a da tallafi don dogaro da kai
4. *Tallafin Abinci & Kayayyaki* – Rarraba kayan abinci da kayan masarufi
5. *Fadakarwa* – Wayar da kai kan hakki da hada masu bukata ta musamman cikin al'umma

*Wadanda za su amfana:* Masu nakasar jiki, makafi, kurame, da sauran marasa galihu a cikin Jihar Kano.

*Lura:* Rijista kyauta ne. Ku zo da duk wata shaidar tantancewa.

_Tare muke gina al'umma mai hada kowa_

Don tambaya/tallafi: Tuntubi 08034121710 ko [email protected]
Daga: _Nour-Qalb Charity Trust Foundation_

*Sa hannu:*
Amb. Abubakar Ajiya
Shugaban Shirye-shiryen Agaji / Sakataren BOT

09/03/2026

*🤝NOUR-QALB CHARITY TRUST FOUNDATION 🤝*

*Amadadin daukacin Al'ummar wannan Qungiya namu mai albarka, tun daga kan members na wannan gida da exco's baki daya*

*Shugabanci na wannan gida Yana miqa saqon bangajiya da Kuma godiya bisa ga dukkan Wanda s**a samu damar halartar shan ruwa na watan Ramadan da aka GABATAR yau Lahadi 08/03/2026 or 19/09/1447AH dama Wanda Basu samu halartaba s**ayi mana addu'a, Allah ya Sakawa kowa da nafificin alkhairi yabar zumunci.*

*Jinjina da saqon ban gajiya hade da godiya Ga Masu girma shugabanni na wannan Qungiya tamu Mai albarka, godiya ga dukkan irin qoqarin da kukeyi da jajircewa bisa wannan Qungiya, Allah ya Saka da alkhairi yaqara daukaka wannan gida ya hada kanmu, ya kauda dukkan wata fitina a tsakaninmu, ya Saka da mafificin alkhairi, Allah yaqara dafa Mana bisa riqon wannan Qungiya dakuma kulawa dashi*

*SIGN:* ```Hassan Danguguwa (Nour-Qalb ASS. SEC GEN```)

Address

No 1 MTY HOUSE, BUK Road KANO STATE NIGERIAN
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nour-Qalb Charity Trust Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share