ACN Hausa

ACN Hausa El

Ɗan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya (2027) mai wakiltar mazabar Fagge, Hon. Sagir Abba Fagge, ya kai ziyarar ta’azi...
17/11/2025

Ɗan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya (2027) mai wakiltar mazabar Fagge, Hon. Sagir Abba Fagge, ya kai ziyarar ta’aziyya ga Hon. Alibaba Agamalafiya, bisa rasuwar matarsa, Hajiya Marya Ali Baba, wacce aka fi sani da Hajiyar Sama.

Muna roƙon Allah Ya ji ƙan Hajiyar Sama, Ya gafarta mata. Ameen

Kwamitin Tuntuba Da Wayar Da Kai (contact and mobilization committee) na Hon. Sagir Abba Fagge A Mazabar Fagge B Ya Guda...
09/11/2025

Kwamitin Tuntuba Da Wayar Da Kai (contact and mobilization committee) na Hon. Sagir Abba Fagge A Mazabar Fagge B Ya Gudanar Da Taro Na musamman dan tabbatar da nasarar dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya, Hon. Sagir Abba Fagge, a zaben 2027.

Kwamitin Contact and Mobilization na Hon. Sagir Abba Fagge da ke Mazabar Fagge (B) ya gudanar da wani muhimmin taro na musamman a wani shiri na tunkarar manyan ayyuka da kuma tabbatar da nasarar dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya, Hon. Sagir Abba Fagge, a zaben 2027.

Taron ya kunshi tattaunawa kan dabarun kara karfafa turbar aiki, hadin kai, da kuma shirye-shiryen tunkarar gaba domin tabbatar da samun nasara mai ma'ana ga al’ummar Fagge baki daya. Kwamitin ya jaddada cewa yana da alhakin kai sakon manufofi da kudirin Hon. Sagir Abba ga jama’a tare da tabbatar da sahihin tuntuba da motsa jiki a dukkan unguwanni.

Dan takarar Reps na Fagge (2027), Hon. Sagir Abba Fagge, ya sake kaiwa dalibai 100 tallafin unifom da kayan rubutu wa da...
09/11/2025

Dan takarar Reps na Fagge (2027), Hon. Sagir Abba Fagge, ya sake kaiwa dalibai 100 tallafin unifom da kayan rubutu wa daliban cikin kwaryar fagge, wanda s**a haɗa da:

1. Fagge A – Unifom 20 da kayan rubutu
2. Fagge B – Unifom 20 da kayan rubutu
3. Fagge C – Unifom 20 da kayan rubutu
4. Fagge D1 – Unifom 20 da kayan rubutu
5. Fagge D2– Unifom 20 da kayan rubutu

Hon. Sagir Abba Fagge ya cigaba da tallafin ilimi; daliban makarantar firamare dake Yammata Gabas sun amfana da uniforms...
05/11/2025

Hon. Sagir Abba Fagge ya cigaba da tallafin ilimi; daliban makarantar firamare dake Yammata Gabas sun amfana da uniforms da kayan rubutu guda hamsin (50)

HON. SAGIR ABBA FAGGE YA CIGABA DA TALLAFIN ILIMI; DALIBAN MAKARANTAR KHAIRUL BARIYYAH DAKE R/LEMO SUN AMFANA DA UNIFORM...
03/11/2025

HON. SAGIR ABBA FAGGE YA CIGABA DA TALLAFIN ILIMI; DALIBAN MAKARANTAR KHAIRUL BARIYYAH DAKE R/LEMO SUN AMFANA DA UNIFORMS DA KAYAN RUBUTU GUDA SITTIN (60) TA HANNUN KUNGIYAR HON. SAGIR ABBA ONLINE REPORTERS

Nayi dana sanin Sanya kayan Sojojin Amurka, Domin baza'iya kaiwa iyayena hár̃i  da ƴan uwa ba -Sulaiman Panshekara
02/11/2025

Nayi dana sanin Sanya kayan Sojojin Amurka, Domin baza'iya kaiwa iyayena hár̃i da ƴan uwa ba -Sulaiman Panshekara

NISHADILABARIN SHEHU JAHA Watarana Shehu Jaha ya dawo daga kasuwa a kan jakinsa. Sai wasu samari su ka ce “Bari yau dai ...
23/09/2025

NISHADI
LABARIN SHEHU JAHA

Watarana Shehu Jaha ya dawo daga kasuwa a kan jakinsa. Sai wasu samari su ka ce “Bari yau dai mu zolayi Shehu, mu ji ko me zai ce”

Sai su ka ce da Shehu “Shehu bamu san ka ba, amma mun san jakinka.”

Sai Shehu ya basu amsa da “ai dama su jakuna junansu kawai s**a sani.” 😀

Idan ana batun rawa mai zafin gaske tare da barje gumi to wadannan ba su da sa'a. Sun yi zarra wa jarumai da dama da dol...
23/09/2025

Idan ana batun rawa mai zafin gaske tare da barje gumi to wadannan ba su da sa'a.

Sun yi zarra wa jarumai da dama da dole aka sallama mu su a rawa.

To amma a ganinka wane ne gwani a fagen caskalewa ta rawa?
NTR ko Charan?

Har yanzu wannan film duk ranar da ake nuna shi a gidan TV to jama'a na zaman kallonsa. 😅Daya daga cikin fina-finan da a...
23/09/2025

Har yanzu wannan film duk ranar da ake nuna shi a gidan TV to jama'a na zaman kallonsa. 😅

Daya daga cikin fina-finan da aka gina labarinsu akan soyayyar mai kudi da kuma talaka.
Shaukin soyayya ya dibi jarumin har ya dawo cikakken dan karkara.

Gwani kuma shahararren mai koyar da rawar nan kuma jarumi a masana'antar shirya film ta Indiya wato PRABHUDEVA shi ne ya bayar da umarnin wannan film.

An ga Shruti Hasaan da wannan jarumi mai suna Girish Kumar da kuma Sunu Sood tare da Vinod Khanna, Poonam Dhillon da Randheer Kapoor.

Film ya yi tashe da suna, sannan labarin ya kayatar da 'yan kallo matuka gaya. Ga wakoki masu dadi cike a ciki.

Shin ka sake ganin jarumin a wani film ban da wannan? 😅

Tsohuwar Jarumar Kannywood Maijidda Ibrahim Wane Fim dinta ne Yafi birge ku?
23/09/2025

Tsohuwar Jarumar Kannywood Maijidda Ibrahim Wane Fim dinta ne Yafi birge ku?

Yan Wasa da s**a Lashe Ballon D'OR cikin shekaru 20 Kunsan sunansu gaba daya?Wafiyya Hausa
23/09/2025

Yan Wasa da s**a Lashe Ballon D'OR cikin shekaru 20

Kunsan sunansu gaba daya?

Wafiyya Hausa

Address

Kano
ZIPCODE

Telephone

07036953110

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ACN Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share