MS II Legacies Initiative

MS II Legacies Initiative INITAITIVE is a Nigerian based organization with well-meaning and enlightened members that seeks to

25/05/2026

With AREWA24 – I just got recognized as one of their top fans!

Allahu Akbar Hakika munyi babban rashin masoyi jajirtacce.Abdurrashid Mutum ne mai nagarta kuma yabawa wannan kungiya gu...
20/05/2026

Allahu Akbar

Hakika munyi babban rashin masoyi jajirtacce.

Abdurrashid Mutum ne mai nagarta kuma yabawa wannan kungiya gudummawa sosai dai dai karfinsa bazan mantaba wannan picture munyi shi a garin Ajingi local government Wanda mukai Outreach.

Ya kawo motarsa akai wannan tafiya Wanda a hanyarmu ta dawowa ya jefar da Safaya tayarsa.

Allah muna rokonka don girman wannan kwanaki da s**a rage a wannan wata na Zulhajji ubangiji kariwa wannan bawa naka Rahama kasanya Haske a kabarinsa.

Iyalan da ya bari da yan uwa da iyaye Allah yayi musu Albarka.

Allah yasa can tafi nan.

Usman Aminu Sulaiman
National Chairman
20/05/2026.

Innanillahi wa inna ilaihi rajiuun Allah yayiwa daya daga cikin yayan wannan kungiya rasuwa wato  Abdlrashd I Idris⁩ a s...
20/05/2026

Innanillahi wa inna ilaihi rajiuun

Allah yayiwa daya daga cikin yayan wannan kungiya rasuwa wato Abdlrashd I Idris⁩ a shekaran jiya litinin .

Hakika Abdurrahsid mutum ne mai kokarin gaske wanda ya tsaya an gudanar da ayyukan kungiya da dama dashi.

muna Addu'ar Allah ubangiji yajikansa da Rahama yasa Aljanna makomarsa yayiwa Abunda ya bari Albarka.

Address

No.B21 Hamdala Plaza Opposite KHAIRUN University Gadon Kaya, Buk Road
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MS II Legacies Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share