29/06/2026
Assalama alaikum
Barkanmu da Wannan Lokaci, amadadin Kungiyar Rangaza Facebook and Social Media Connect (RFC). Nake Sanar Daku Cewa wannan kungiya ta qara wa'adin Siyar Da Ticket ma taronta Karo Na Biyu daga Yau litinin har zuwa ranar Alhamis.
Haka Yabiyo bayane Duba Da Irin yadda Mutane sukeso suga sunsamu Damar Shiga wannan Taro Muna Godiya Da Kulawarku.
Ashiru Habibu
P.R.O Rangaza Facebook and Social Media Connect (RFC)