First Aid Group of Y.M.C National Media

First Aid Group of Y.M.C National Media HUMANITY

@
24/03/2026

@

ZIYARAR YAN AGAJIN MUNAZZAMA GASHUA YOBE STATE GA HUKUMAR (FEDERAL ROAD SAFETY CORPS) RS 12. 33 GASHUA UNIT COMMAND YOBE...
24/03/2026

ZIYARAR YAN AGAJIN MUNAZZAMA GASHUA YOBE STATE GA HUKUMAR
(FEDERAL ROAD SAFETY CORPS) RS 12. 33 GASHUA UNIT COMMAND YOBE STATE

A Ranar Litinin 23/3/2026 Kungiyar Agaji Ta First Aid group of Young Muslim Congress of Nigeria Gashua Yobe State

Takai Ziyarar Sallah Ga Wannan Ofishin Na FRSC Ziyarar Ta Kasance Karkashin Jagorancin Vice Chairman Na Uwar Qungiya Wato
Mall Muhammad Sani Usman
cikin Wannan Ziyara Shugaban Hukumar Wato Audu Idi Yabada Shawar wari
Masu Muhimmancin Gaske Gameda aikin Agaji Da Sauran Abubuwa Masu Muhimmanci A Karshe Chairman Yayi jawaban Godiya Sosai Kuma Yayi Addu'a

Yace Allah Ya Taimaki Wannan Hukumar akan aikin ta Na Ceton rayuka Kuma Allah ya Albarkaci Wannan Hukumar

✍️ Munazzamah Media Connect

CIKIN HOTUNA 📸ZIYARAR SALLAH LITININ/23/3/2026Kungiyar Agaji Ta Munazzamatu Fityanil Islam Reshen Gashua Yobe State Yayi...
24/03/2026

CIKIN HOTUNA 📸

ZIYARAR SALLAH

LITININ/23/3/2026

Kungiyar Agaji Ta Munazzamatu Fityanil Islam Reshen Gashua Yobe State Yayin Gudanar da Ziyarar Sallah Ga Ofishin

Jami'an Tsaro Na
Nigerian Security and civil defense Corps Bade Division Dake Garin Gashua Yobe State

Ziyarar Ta Gudana ne Karkashin Jagorancin
Mataimakin Chairman Na Uwar Qungiya Wato Mall (Muhammad Sani Usman)

Cikin Wannan Ziyara an Tattauna Abubuwa Masu Muhimmancin Gaske Kan Lamarin Tsaro Tareda bada Shawara wari Kan Wannan Aiki Na Agaji Kuma Yan Agaji Sun Muna Farinciki Kwarai Da Wadan nan Shawara

A karshe Chairman Yayi jawaban Godiya

Yace Muna Yiwa Wannan Hukuma Addu'a Allah yataimake ta A Kan Ayyukanta Na Alkhairi Na Kusakure Allah Ya Yafe Muna Godiya Kwarai

Ymc Nigeria
21/03/2026

Ymc Nigeria

First Aid Group
21/03/2026

First Aid Group

ZA'A IYA KIRANSU DA GIDAN YAN AGAJI                          Allahu Akbar 😭Aminu Dan Ahmadu Tijjani (Duddu Mai Goro) Mah...
08/01/2026

ZA'A IYA KIRANSU DA GIDAN YAN AGAJI

Allahu Akbar 😭

Aminu Dan Ahmadu Tijjani (Duddu Mai Goro)
Mahaifin sa Duddu Mai Goro Shima Dan Agajine Dashi mukai ta ayyukan Agaji Har Allah yakarbi Ransa Ina Tunanain Wajajen 2019 Yarasu

Sai Aminu Yamaye Gurbin Baban sa yafara
Aikin Agaji Shima Yanzu Allah yakarbi
Abinsa Lallai Wannan Gida Kungiyar Agaji Bazata Manta Dashi ba

Allah Yakarbi Ayyukan ku Na Alkhairi Yasanya ku Cikin Rahmar sa alfarmar Shugaban halitta S a w
✍️First Aid Group of Y.M.C National Media

Inna Lillahi Wa Inna ilaihi Raji un 😭😥😭 Allah Yayiwa Aminu Ahmad Group leader Na Bultumari Branch Gashua Yobe State Rasu...
06/01/2026

Inna Lillahi Wa Inna ilaihi Raji un 😭😥😭 Allah Yayiwa Aminu Ahmad Group leader Na Bultumari Branch Gashua Yobe State Rasuwa acikin Daren Nan
Bayan fama Da Jinya
Za,ayi Jana.izar sa gobe laraba 7/1/2026/ Lokaci Karfe 9: Nasafe A garin Lamido Layin karfen Service
Ana Umartar Dukkanin Members da Susaka Uniform sufito Wajen Jana'iza Allah yamasa Rahma
✍️ Munazzamah Media Connect

Alhamdulillah mauludi kenan wanda yagudana ranar 25/12/2025 Ta kungir agaji Ta   muna rokon Allah ya mai maita mana kuma...
27/12/2025

Alhamdulillah mauludi kenan wanda yagudana ranar 25/12/2025 Ta kungir agaji Ta muna rokon Allah ya mai maita mana kuma yahada musumai bakidaya 🙏🙏🙏🤲🤲

INVITING INVITING INVITING... ALL MUSLIM UMMAH TO THE MAULUD OF PROPHET MUHAMMAD (S.A.W) UNDER THE LEADERSHIP OF THE ASS...
22/12/2025

INVITING INVITING INVITING... ALL MUSLIM UMMAH TO THE MAULUD OF PROPHET MUHAMMAD (S.A.W) UNDER THE LEADERSHIP OF THE ASST DIRECTOR &LAGOS STATE COMMANDER OF First Aid Group Of Young Muslim Congress of Nigeria Lagos State Branch

14/12/2025

YMC Nigeria

04/12/2025

Kaduna State

Address

Kofar Waika, Nigeria �
Kano
7000231

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Y.M.C National Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share