MAI NAIRA International

MAI NAIRA International To help the needy ones on their everyday activities

25/12/2024
26/11/2024

Idan Mace ta koma ga mahaliccinta, ana yi mata likkafani ne da tufafi guda biyar duk don a kiyaye mutuncinta da jikinta.

Wannan shi ne aikin waɗanda s**a san haƙiƙanin ƴancin Mace, ba waɗanda s**a zaɓi su mayar da ita kamar dabba ba.

Mutane dayawa sun daɗe suna faɗin: "In har fita tsirara wayewa ce; madalla da dabbobi, domin sun fi kowa wayewa"

Yi amfani da hankali da tunaninki ƴar uwa tun kafin lokaci ya ƙure...!

✍️ Zakariyya Musa Yakubu

25/07/2024

DA ƊUMI ƊUMI: An Fitar Da Jadawalin Yadda Zanga-zanga Zai Kasance A acikin Birnin Kano.
Al'Ummar dake yanki kamar Haka:
(1)- Tsarin fitowarmu Zanga zanga" karfe 6:00Am na safe.
(2)- Alummar yankin Kofar Ruwa ku rufe katsina Road da airport Road 6:00am na safe.
(3)- Alummar dake Gyadi Gyadi,unguwa uku Ku rufe hanyar zuwa Kaduna. 6:00am na safe.
(4)- Alummar dake Hotoro Ku rufe hanyar Zuwa Wudil/jigawa 6:00am na safe.
(5)- Alummar dake Dorayi Ku rufe Hanyar Zuwa Madobi 6:00 am na safe.
(6)- Alummar Rijiyar Zaki ku Rufe Gwarzo Road 6:00am na safe
(7)- Alummar tsakiyar da cikin gari Dala,gwale,fagge,yakasai,kofar mata zage,zango,da duk sauran mu hadu a kofar gidan sarki ta kofar kudu
Daga nan zamuje gidan Mai Martaba Sarkin kano inda zamuyi jawabi sannnan zamu mika masa kokenmu da sauransu.
DOKA! DOKA!! DOKA!!!
(1)- Babu mākāmî. ⚠️
(2)- Babu taba kayan kowa ⚠️
(3)- Babu fada ko cin zarafin wani. ⚠️
(4)- kowa ya fito da rubutu na kokensa a jikin kwali ✅
(5)- idan da hali kowa yayi shigar farar riga da bakin wando, ko kuma duk shigar da kaga dama amma shiga mai ma'ana. ✅
TAIMAKO! TAIMAKO!! TAIMAKO!!!
(1)- masu halin cikinmu su dafo abinci. ✅
(2)- wasu su taimako da ruwan sha da kuma magani. ✅
(3)- mu taimaki duk wanda yake bukatar taimako ko wannne iri" uwa daya uba daya. ✅
Bamu daukewa kowa ba" daga kan Dan shekara 18 zuwa sama" matasa maza da mata" Dattijai da tsofaffi" kowa ya fito domin ceto kasar mu daga halin da shugabanni s**a jefata na tsananin yinwa da tsaradar rayuwa da kuma rashin tsaro.
ABINDA AKE BUƘATA GWAMNATI TA YI SHINE
(1)- A bude bodojin Arewa baki daya domin ashigo da abinci kamar yadda yake a baya da kuma kaiyade masa farashi.
(2)- A dawo da tallafin man Fetir ya dawo 200 duk lita.
(3)- Duk yan kunan dake fama da rashin tsaro a Arewa a dawo da zaman lafiyar yankin domin cigaba da noma da kiyo.
(4)- A dawo da tallafin karatu domin Dan Talaka ya yaki Jahilci.
(5)- A samarwa matasa maza da mata aiyukan dogaro dakai domin gujewar aik

Address

10th Street Shagari Qtrs
Kano
700233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAI NAIRA International posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share