Garo one voice Association- Gaova

Garo one voice Association- Gaova Garo one voice Association-Gaova

12/02/2026

FREE JAMB REGISTRATION!!!!

MUNA SANAR DA YAN UWA KUMA YAN GARO DA KEWAYE MASU SHAAWAR ZANA JARRABAWAR SHARE FAGEN SHIGA JAMIA WATO UTME CEWA AN SAMU JAMB REGISTRATION PIN KYAUTA GA MASU NIYYA CIGABA DA KARATU.
REQUIREMENT:
1. PROFILE CODE
2. KABO INDIGINE
3. O LEVEL(5 CREDIT AND ABOVE)
MASU BUKATA SU NEMI WADANNAN MUTANE KAMAR HAKA:
1. NAZIRU ABDU GARO
(07041377812)
2. ABUBAKAR DANNENE (08035987574)
3. AHMAD ALI
(08069254284)

Zamu Karbi Applications tsawon Kwana 5 Daga Yau.

Sign: *Naziru Abdu Garo*

MUNGODE Alummar Garin Garo
26/12/2025

MUNGODE Alummar Garin Garo

Haryanzu kofarmu a bude take ga masu Son Ayima yaransu Kaciya Kyauta tareda Magani Wanda Alh. Fahad shehu ya dauki Nauyi...
11/12/2025

Haryanzu kofarmu a bude take ga masu Son Ayima yaransu Kaciya Kyauta tareda Magani Wanda Alh. Fahad shehu ya dauki Nauyi Wanda zaa Fara ranar Asabar Mai zuwa 13/12/2025.

MASU bukatar su tuntubi wannan lamba
07061962560

Assalamualaikum warahmatulah Kamar yanda ya saba Alh. Fahad shehu Garo ya dauki Nauyin YIWA yara 100 Kaciya Kyauta tared...
08/12/2025

Assalamualaikum warahmatulah

Kamar yanda ya saba Alh. Fahad shehu Garo ya dauki Nauyin YIWA yara 100 Kaciya Kyauta tareda Basu Magani A Garin Garo da KEWAYE.

Ga Wanda suke Bukata Zasu iya tuntunbar Naziru Abdu Garo ko Umar Yusuf GARO ko Kuma a tuntubi wadannan lambobi Kamar Haka:
07041377812
+234 803 803 2763

Dafatan Allah ya saka Masa Da Alkhairi Ameen.

Shehu Fahad Muhammad Allah ya kara Arziki.

Sign: Naziru Abdu Garo.

Scholarship scholarship scholarship Dalibai GUDA 26 Daga Mazabu Goma 10 Na KARAMAR Hukumar KABO Zasu Fara Karatun NCE a ...
07/12/2025

Scholarship scholarship scholarship

Dalibai GUDA 26 Daga Mazabu Goma 10 Na KARAMAR Hukumar KABO Zasu Fara Karatun NCE a fannoni daban Daban Kyauta DaGa Wanda Alh. Ibrahim Yusuf Garo ya dauki Nauyi.

Alhamdulillah bayan Tura Dalibai GUDA 10 Zuwa School of hygiene ta Kano da Kuma Tura wasu GUDA 3 Zuwa School nursing and midwifery a yau lahadi 7/12/2025. Alh. Ibrahim ya Bawa MUTUM 26 admission Letter Wanda Zasu Fara Karatun NCE a saadatu Rimi college of education Kano A satin da zamu shiga.

Muna ADDUAR Allah yasa masa A mizani.
Amin .

Sanarwa: Naziru Abdu Garo

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Kamar yanda YAYI Alkawari Yanzu haka Malaman da Alh. Ibrahim Yusuf shonika ya ...
26/11/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Kamar yanda YAYI Alkawari Yanzu haka Malaman da Alh. Ibrahim Yusuf shonika ya dauka A farko watannan Sun ji Alert.

Allah ya saka Da Alkhairi.

Ameen.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yau 19/11/2025 Ginin makaranata Saura painting.AQasa Da wata 2 Ankammala wanna...
19/11/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Yau 19/11/2025 Ginin makaranata Saura painting.

AQasa Da wata 2 Ankammala wannan Aiki

Allah yasannya Alkhairi Amin.
GODIYA ga Barau I. Jibrin

Da Kuma Alh. Ibrahim Yusuf shonika

GODIYA TA MUSAMMAN ZUWA GA ALH Shehu Fahad Muhammad Bisa taimakon mu da tukwane a makabrtun mu Na garin Garo biyo bayan ...
09/11/2025

GODIYA TA MUSAMMAN ZUWA GA ALH Shehu Fahad Muhammad Bisa taimakon mu da tukwane a makabrtun mu Na garin Garo biyo bayan Karewa da sukayi.

Allah ya saka Masa Alkhairi yasa masa a mizani ya jikan iyayenmu Idan tamu yazo ya sa mucika da imani.
Ameen.

Sign: Naziru Abdu Garo
Secretary Garo one voice Association- Gaova

Alhamdulillah Ayau Asabar 08/11/2025.HUKUMAR ILIMI ta jiha (SUBEB) reshen KARAMAR hukumar KABO (KABO LEA)  ta Bawa Malam...
08/11/2025

Alhamdulillah Ayau Asabar 08/11/2025.
HUKUMAR ILIMI ta jiha (SUBEB) reshen KARAMAR hukumar KABO (KABO LEA) ta Bawa Malaman da Alh. Ibrahim shonikan ya dauka training da Kuma Basu horo.

GODIYA ta Musamman ga Alh Ibrahim Yusuf da Kuma Hukumar ILIMI ta KARAMAR hukumar KABO.

Sign: Abubakar Tukur Dannene
Chairman Garo one voice

Alhamdulillah Alhamdulillah search Ayau Asabar 01/11/2025. Mutane 30 Sun karbi shahadar Fara Aiki Ta koyarwa A makarantu...
01/11/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah search

Ayau Asabar 01/11/2025. Mutane 30 Sun karbi shahadar Fara Aiki Ta koyarwa A makarantun Mu na PRIMARY da secondary a GARO Karkashin Alh ibrahim Yusuf Shonikan Foundation. KOWANNE Daga Cikin su Zai Dinga DAUKAR #20,000 ga masu NCE da kuma #30,000 ga masu Degree.

Offer zata Fara Aiki NE a watan Nuwamba da muke Ciki.

Sign: Naziru Abdu Garo
Secretary

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Kaitsaye Daga  Saadatu Rimi university of education inda Muka kai Dalibai 20 s...
29/10/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Kaitsaye Daga Saadatu Rimi university of education inda Muka kai Dalibai 20 screening Wanda Alh ibrahim Yusuf ya dauki Nauyin su Domin SAMUN shedar Karatun NCE.

GODIYA Ta musamman Zuwa ga Alh.. Ibrahim Dafatan Allah ya biya Masa bukatunsa.

Ameen.

Sanadiyyar Alh Ibrahim shonikan Da yashige gaba Wajen yin tini ga Sanator Barau I. JibrinYqnzu haka Ajujuwa GUDA 2 na ga...
27/10/2025

Sanadiyyar Alh Ibrahim shonikan Da yashige gaba Wajen yin tini ga Sanator Barau I. Jibrin
Yqnzu haka Ajujuwa GUDA 2 na gab da kammaluwa.
Alhamdulillah

Kudos to Barau I. Jibrin.
Sauran Alkawaran mu Muna jira.

Sign: Naziru Abdu Garo
Secretary

Address

Garo Along Gwarzo Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garo one voice Association- Gaova posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share