Karfin Jama'a Sabuwar Duniya

Karfin Jama'a Sabuwar Duniya Dedicated to activism. Not affiliated with any person. Sharing quotes, ideas & analysis for awareness and justice. In God We Trust.

Amma fa da kun kyauta...
14/06/2026

Amma fa da kun kyauta...

Mafi yawan masu tada zaune-tsaye tarbiyyar gidansu ne ko kuma society da suke rayuwa a ciki. Duk mai son tarbiyar yayans...
14/06/2026

Mafi yawan masu tada zaune-tsaye tarbiyyar gidansu ne ko kuma society da suke rayuwa a ciki. Duk mai son tarbiyar yayansa, to ya zabar musu Uwa tagari.

Wanene zaɓinku a matsayin Shugaban ƙasa?
11/06/2026

Wanene zaɓinku a matsayin Shugaban ƙasa?

Kun yarda da maganar VeryDarkBlackMan...
11/06/2026

Kun yarda da maganar VeryDarkBlackMan...

Alhamdulillah, babban kotu ta ba INEC umarnin ta yi ma Jam'iyyar Matasa register.Mun yi matukar farin ciki da samun wann...
11/06/2026

Alhamdulillah, babban kotu ta ba INEC umarnin ta yi ma Jam'iyyar Matasa register.

Mun yi matukar farin ciki da samun wannan gagarumar nasara, tafiyar Matasa tana nan, kuma Matasa a shirye suke wajen kawo sauyi...

Gomnati ta gaza...
10/06/2026

Gomnati ta gaza...

10/06/2026

Duk wanda ya sake zabar Tulumbu da gan-gan, tun yanzu ya tanadi amsar da zai bai wa Allah gobe kiyama, domin ya ci amanar al'umma.

Ku ma kun lura da rikicewar lokaci a kwanakin ga..?
08/06/2026

Ku ma kun lura da rikicewar lokaci a kwanakin ga..?

Ya kamata mu hukunta gomnatin nan ta hanyar tabbatar da cewa ba mu sake ba su dama ba...
06/06/2026

Ya kamata mu hukunta gomnatin nan ta hanyar tabbatar da cewa ba mu sake ba su dama ba...

Tabbas El-Rufa'i da Kwankwaso da Atiku in s**a hadu za su iya farfado da Arewa, sai dai ba abunda s**a sa gaba sai lalat...
06/06/2026

Tabbas El-Rufa'i da Kwankwaso da Atiku in s**a hadu za su iya farfado da Arewa, sai dai ba abunda s**a sa gaba sai lalata kuri'un mutane, daga jarabar son mulki sai dan banzan son zuciya...

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karfin Jama'a Sabuwar Duniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share