National Youth Council Of Nigeria Dala Chapter 2025

National Youth Council Of Nigeria Dala Chapter 2025 Majalissar Matasa Ta Kasa Rashen Karamar Hukumar Dala

PRESS RELEASE / OFFICIAL NOTIFICATIONSUSPENSION OF STATE EXECUTIVE MEMBERS AND LOCAL GOVERNMENTCHAPTER CHAIRMEN/CHAIRLAD...
04/08/2026

PRESS RELEASE / OFFICIAL NOTIFICATION
SUSPENSION OF STATE EXECUTIVE MEMBERS AND LOCAL GOVERNMENT
CHAPTER CHAIRMEN/CHAIRLADY

Majalissar Matasa Reshen Karamar Hukumar Dala Tana Taya Sani Habeeb Malamiyo Murnar Bikinsa Muna Addu’a Allah Baya Basu ...
07/06/2026

Majalissar Matasa Reshen Karamar Hukumar Dala Tana Taya Sani Habeeb Malamiyo Murnar Bikinsa Muna Addu’a Allah Baya Basu Zaman Lafiya Mai Daurewa Amin

Hon King Hydar social Secretary NYCN Dala

Majalissar Matasa Reshen Karamar Hukumar Dala Tana Farin Cikin Gayyatar Daurin Auren Sani Habeeb Malamiyo Treasurer Na N...
31/05/2026

Majalissar Matasa Reshen Karamar Hukumar Dala Tana Farin Cikin Gayyatar Daurin Auren Sani Habeeb Malamiyo Treasurer Na NYCN Dala Chapter

Sanarwa Daga Hon King Hydar Social Secretary NYCN Dala

Majalisar matasa takasa reshen karamar hukumar dala NYCN karkashin jagorancin Amb abdulbasid shattima ta kaddamar da rab...
22/05/2026

Majalisar matasa takasa reshen karamar hukumar dala NYCN karkashin jagorancin Amb abdulbasid shattima ta kaddamar da rabon kayan karatu afadin mazabu 12 na karamar hukumar dala cikin wani mataki na tallafawa ilimi domin domin koyi ga mai girma gwamna da kuma shugaban karamar hukumar dala.

Majalisar tace ta dauki aniyar tallafawa harkokin ilimi lafiya walwar jama.a tare da wayar dakan alumma domin gina rayuwar matasa da cigabansu.

Majlisar tace tana kwaikwayo tare da lura da salon gwamnatin jihar kano wajan tallafawa matasa domin dogaro dakai.

King haidar social sec NYCN DALA

On behalf of the National Youth Council, Dala Local Government Chapter, Kano State, we give thanks to Allah and congratu...
09/05/2026

On behalf of the National Youth Council, Dala Local Government Chapter, Kano State, we give thanks to Allah and congratulate the people of Kano State, especially those of Dala LGA, on the exoneration of our son and competent person, Alh. Ibrahim Ali Namadi. The relevant authorities have confirmed that he has no connection, either directly or indirectly, to the incident that occurred previously.

In conclusion, we also thank His Excellency Governor Abba Kabir Yusuf for the promise to reappoint him as Commissioner. Indeed, the youth of Kano State are grateful.

May Allah elevate Dala Local Government, Kano State, and the entire country.

16/04/2026

Majalissar Matasa Reshen Karamar Hukumar Dala Ta Karrama Shugaban Karamar Hukumar Dala Hon. Suraja ibrahim imam Ayau Alhamis 16/April/2026

Hon King Hydar social secretary NYCN Dala

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَMuna Mika Sakon Jaje Ga Al’ummar Jihar Kano Na Iftila’in Gobara Daya Faru A K...
14/02/2026

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ

Muna Mika Sakon Jaje Ga Al’ummar Jihar Kano Na Iftila’in Gobara Daya Faru A Kasuwar Singa Muna Addu’a Allah Ya Mayar Musu Da Alkhairi ya Kiyaye Afkuwar Hakan Nan Gaba

Sarki Hydar Social Secretary NYCN Dala

Wannan Shafinne Kadai Keda Alhakin Futar Da Wata Sanarwa Data Shafi Majalissar Matasa Ta Kasa Reshen Karamar Hukumar Dal...
22/01/2026

Wannan Shafinne Kadai Keda Alhakin Futar Da Wata Sanarwa Data Shafi Majalissar Matasa Ta Kasa Reshen Karamar Hukumar Dala,

Batun Rigister Akan Renewed Hope Program Kuma Zamu Sanar Da Yadda Tsarin Rigister Din Zai kasance Nan Gaba Kadan Mungode.

Hon King Hydar Social Secretary NYCN Dala.

Majalissar Matasa ta Kasa Reshen Karamar Hukumar Dala Tayi Zama Na Musamman Tare Kwamishinan Tsaro Na Jihar Kano AVM a O...
02/12/2025

Majalissar Matasa ta Kasa Reshen Karamar Hukumar Dala Tayi Zama Na Musamman Tare Kwamishinan Tsaro Na Jihar Kano AVM a Office Dinsa Dake Hotoro

Zaman Ya Kunshi Tattauanawa Akan Yadda Za'a Wayar Dakan Matasa Akan Illar Shaye Shaye Da Fadan Daba Dakuma Neman Shawara Kan Yadda Za'a Magance Zaman Banza Ga Matasa Dakuma Fito Da Hanyoyin Da Za'a Mayar Da Wasunsu Makaranta Domin Cigaba Da karatunsu Wasu Kuma A Nema Musu Guraben Sana'a Domin Su Dogara Da Kansu

1.12.2025
Sarki Hydar Social Secretary NYCN Dala .

Address

Dala Local Government
Kano
09043504669

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National Youth Council Of Nigeria Dala Chapter 2025 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share