29/09/2025
ENGR. KHALIL SAGIR KOKI FOUNDATION
(MEDICAL OUTREACH)
A yau Litinin anshiga rana ta uku ta shirin duba marasa lafiya tareda basu magunguna kyauta dake gudana a Unguwa Koki, (Mazabar Zaitawa) karkashin Gidauniyar Engr. Khalil Sagir Koki Foundation. An shafe tsahon kwanaki uku ana gudanarda wannan shiri wanda shi Engr. Khalil Sagir ya dauki nauyi.
Allah Ya saka masa da alkhairi
Allah Kabamu lafiya mai dorewa da abinda lafiya ke bukata na yau da kullum.
Meenan Kwankwasiyya✍🏻