DarulFikr Nigeria

DarulFikr Nigeria Kasance da mu domin samu/sauraran Karatu, Muhadara, Kasidu, Sanarwa, Labarai da Littafai na Sunnah
(238)

Muhadara: Manufar Halittar BayiTare da: Sheikh Ahmad Tijjani GuruntumDaga Jami'ul bayan dake Tamburawa Yammahttps://daru...
16/05/2026

Muhadara: Manufar Halittar Bayi

Tare da:
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Daga Jami'ul bayan dake Tamburawa Yamma

https://darulfikr.com/s/226427

Ayi sauraro lafiya
@

10/05/2026
13/04/2026

Alhamdulillah mun gama dawo da komai bayan hacking din wasu daga services din mu, kuma muna daukan mataki

11/04/2026

Anyi hacking din darulfikr a jiya, hackers din sun nemi biyan 0.018 BTC, ga bayanin su a comment..

18/12/2025

Alhamdulillahi mun gama gyaran apps din mu dake Apple da Playstore

23/11/2025

Muna gyara a manhaja da shafin darulfikr, amma yanzu munyi nisa kuma komai zai dawo nan kusa

DARUSSAN HARSHEN LARABCI DARASI NA 019Tare da : Sheikh Musa Umar TamburawiShirin Darussan Harshen Larabci da Hausa yana ...
21/11/2025

DARUSSAN HARSHEN LARABCI
DARASI NA 019

Tare da : Sheikh Musa Umar Tamburawi
Shirin Darussan Harshen Larabci da Hausa yana zuwa a kowacce ranar Juma'a, karfe 8 : 00pm na dare In Shaa Allah.

Domin kallon darasin sai a wannan link na kasa.

https://youtu.be/slW59YFyowk?si=oZtJzCvZ7EPoP6wW

Zaku iya turo da Tambayoyin ku ta wannan Telegram group
https://t.me/+Mn6SoxSX8ZJjN2I0

Zaku iya bibiyar mu a tashar mu ta Youtube mai suna TAMBURAWI EDUCATIONAL PLATFORM a adireshi kamar haka
https://youtube.com/
Ko dandalin a facebook
https://facebook.com/TamburawiEducationalPlatform/
Ko manhajar telegram
https://www.t.me/TamburawiEducationalPlatform

Address

NO B6 AY Maikifi Plaza, Near Na'ibawa Flyover
Kano
713104

Opening Hours

Monday 09:00 - 16:00
Tuesday 09:00 - 16:00
Wednesday 09:00 - 16:00
Thursday 07:00 - 16:00
Friday 09:00 - 16:00

Telephone

+2347049973915

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DarulFikr Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to DarulFikr Nigeria:

Shortcuts

Share