Kungiyar hadakan yan bakin kasuwa da cigaban su

Kungiyar hadakan yan bakin kasuwa da cigaban su Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kungiyar hadakan yan bakin kasuwa da cigaban su, Community Organization, No. , 100 Garejin Usman Y. kansila Bakin zuwo qrts kano city municipal LGA kano, Kano.

innalillahi wainailahir Raju un , Allah yayiwa Alh. Idris Ashiru rasuwa za'ayi zana'izarsa karfe 10 nasafe a Goran dutse...
19/02/2026

innalillahi wainailahir Raju un , Allah yayiwa Alh. Idris Ashiru rasuwa za'ayi zana'izarsa karfe 10 nasafe a Goran dutse masallacin isiyaka rabi'u.

10/12/2025

Innaalillahi Wa'innaa ilaihi raaji'un 🥲
Allah ubangiji ya yayiwa matar Abdulmuminu iliya kulo ( yalo) Rasuwa Bayan magari.
Za ayi jana'idarta Gobe In sha Allahu.
Karfe= 9::00 Na safe 11-12-2025
A Goron Dutse layin Alh. Ladan Tsallaken Gidan Mal. Isyaka Rabiu Goron Dutse
Za a kaita makabartar Dala kuka bulukiya
Allah ubangiji ya jikanta Amin

16/11/2025
03/11/2025

Inna lillahee wa Inna ilaihee raji'un.
Allah yai wa Hajiya talatu rasuwa. Mahaifiyar Abba fasiyi yar uwar mal. Jilani wali zaitawa .
Jana'iza karfe 10:00. Na safe.
A zaitawa zuwa Makabarta kofar Mazugal.
Allah Ubangijin ya jikanta Amin

Alummar yankin Bakin kasuwa da kewaye suna Kara Rokon Gwamnati jahar kano. Sudubin matsanacin Rashin Ruwa da suke famada...
12/07/2025

Alummar yankin Bakin kasuwa da kewaye suna Kara Rokon Gwamnati jahar kano.
Sudubin matsanacin Rashin Ruwa da suke famadashi na famfo.

30/09/2024

Inna lillahi wa'inna ilahi raji'un! Allah ya yiwa matar Alhaji Badayi Kulo rasuwa. Za ayi jana'izar ta da karfe 10 : 00 na safe a Bakin zuwo Gidan Alhaji Abdu Kulo

26/05/2024

TARO! TARO! TARO! TARO!
Kungiyar Hadakan Yan Bakin Kasuwa da cigaban su.
muna sanar da muhimin Taron Domin zaben shugaban wannan kungiya.
Ranar ::: Asabar 1:06:2024
Lokaci ::: 10:00 Na Safe
Guri ::::: Dagin taro na Gidan Abdu kulo Bayan masallachin Wahda Bakin zuwo.

26/05/2024

Address

No. , 100 Garejin Usman Y. Kansila Bakin Zuwo Qrts Kano City Municipal LGA Kano
Kano

Telephone

+2348024967578

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar hadakan yan bakin kasuwa da cigaban su posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kungiyar hadakan yan bakin kasuwa da cigaban su:

Share