Bakin Kasuwa Students Association -Baksa

Bakin Kasuwa Students Association -Baksa Bakin Kasuwa Students Association

02/01/2017

Happy New Year
Wishing All Successful Ending

Abunda zai baka MAMAKI shine yawancin MU zamuyita baloqoqo a shafukan zumunta; muce muna Son abu kaza ko muce bamaSo,was...
26/07/2016

Abunda zai baka MAMAKI shine yawancin MU zamuyita baloqoqo a shafukan zumunta; muce muna Son abu kaza ko muce bamaSo,
wasu ma zakaji sunace ai idan muka SHIGA cikin abu kaza zamu iya gyarashi.
Ammafa 'common' KUNGIYA a unguwarsu bazaka gansu suna bada gudummuwaba.

28/03/2016

LAA HAWLA WA LAA QUUWATA ILLAA BIL LAH
Muna jaje ga 'yan uwa da ibtila'in gobara ya shafa, muna addua Allah ya mayar musu da alkhairi Allah ya kawo musu sabon arziki, Allah ya qara tsare mana dukiyoyinmu Amin.

Good Day
06/02/2016

Good Day

The Best Nation...
02/02/2016

The Best Nation...

25/01/2016
26/06/2015

May the blessings of ALLAH fill your life with happiness, joy and prosperity, accept all ur IBADAT and open all the doors of success now and alwz. Jum@kareem.

08/06/2015

Abubuwa 19 masu amfani ga muminai. Daure ka
karanta tabbas za ka amfana.

1=Ka zamo mai yawan tuna mutuwa domin hakan zai sa ka dinga rage son duniya.

2=Ka sani cewa himma da hakuri da dogaro da Allah su ne ginshikin samun nasara a Rayuwa.

3=Ka sani cewa dukkan nasara tana tare da hakuri kuma dukkan tsanani yana tare da sauki.

4=Ka ribaci kuruciyarka tun kafin tsufanka.

5=Ka yi amfani da damar da Allah ya ba ka tun kafin ka rasa ta.

6=Shin kana yin dukkanin sallolin farilla a kan lokaci?

7=Shin kana bin umarnin iyayenka, kana yin abin da zai faranta musu rai?

8=Shin Kana girmama malamai a matsayinsu na magada Annabawa?

9=Shin kin san cewa Hijjabi shi ne kima da mutuncinki?

10=Ka yawaita yiwa Annabi salati domin yin hakan zai kara ma kusanci da kauna a gare shi.

11=Ka mayar da Al'Kur'ani ya zama abokinka sannan mutanen kirki su zamo su ne masu ba ka shawara.

12=Ka girmama na gaba da kai, kada ka wulakanta na kasa da kai.

13=Ka ji tsoron Allah ka rike amana da gaskiya, komai za ka yi ka yi don Allah, sai Allah ya taimake ka.

14=Ka yawaita yin sadaka sai Allah ya taimake ka akan makiyanka.

15=ka sowa dan uwanka abinda kake sowa kanka.

16=Ka guji yin Hassada domin tana cin kyawawan ayyuka kamar yadda wuta take cin itace.

17=Kada ka zamo barawo, ko munafiki, ko mazinaci, ko azzalimi, ka sani cewa duniya ba madawwama ce ba, za ka je ka sadu da wanda ya halicce ka.

18=Ka sani cewa idan kafi karfin mutane ai ba ka fi karfin Allah ba, kuma yana nan a madakata za kazo kasameshi.

19=Shin kana sada zumunci, kuma kana kyautata wa makocinka?

Ka sani cewa duk wanda ya rike Annabi (S.A.W) ba zai taba wulakanta ba.
Shin wa ka fi soda kauna, wa ya cancanta ka so, mene ne so, wa ya kamata ka so?

Ina rokonka, a matsayin ka na masoyin manzon Allah (saw) tura wa masoyansa da wannan message domin duk wanda yayi umarni da kyakkyawan aiki yana da ladan Sadaka.

HaPpY mArRiAge LiFE
07/06/2015

HaPpY mArRiAge LiFE

30/05/2015

Happy New Nigeria

22/05/2015

Jumaat Mubarak

Jumaat Mubarak
22/05/2015

Jumaat Mubarak

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bakin Kasuwa Students Association -Baksa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share