As-habul Yameen charity Foundation - AYCF

As-habul Yameen charity Foundation - AYCF Our Aims is to help those that have special needs, and Orphans.

23/04/2026

RAYUWAR YAU....
Don Allah jama'a mu dinga taimakon na kusa damu...

SANARWAR NEMAN TALLAFI – SADAKAR RUWA DA DABINO A WATAN RAMADAN AS-HABUL YAMEEN CHARITY FOUNDATION, muna miƙa wannan saƙ...
17/02/2026

SANARWAR NEMAN TALLAFI – SADAKAR RUWA DA DABINO A WATAN RAMADAN

AS-HABUL YAMEEN CHARITY FOUNDATION, muna miƙa wannan saƙo na neman gudunmawa domin gudanar da aikin alheri a wannan wata mai albarka na Ramadan.

A bana, muna shirin gudanar da Sadakar Ruwa da Dabino domin taimakawa al’ummar Musulmi wajen buɗa baki (Iftar), musamman mabukata da marasa galihu.
Manzon Allah (SAW) ya ce:
"Duk wanda ya ciyar da mai azumi, yana da lada irin tasa."

Saboda haka, muna kira ga al’umma masu zuciyar tausayi da su ba da gudunmawa domin wannan aiki na alheri.

Ko da ₦50 ko ₦100 ne, duk sadaka tana da muhimmanci.

Sadaka ba ta ƙanƙanta, ba ta yawa — komai ka bayar, Allah zai saka da alheri.

Gudunmawarku za ta taimaka wajen:
Samar da ruwan sha
Rarraba dabino don buɗa baki
Taimakawa mabukata a wannan wata mai tsarki
Muna roƙon Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara muku arziki da lafiya, Ya karɓi sadakarku.

Domin ƙarin bayani da yadda za a bayar da gudunmawa, ku tuntuɓi wakilan foundation ɗinmu.
Tare za mu iya sanya murmushi a fuskar masu azumi a wannan Ramadan.

Sa hannu:
Shugabancin
AS-HABUL YAMEEN

16/02/2026

AS-HABUL YAMEEN CHARITY FOUNDATION

Dear Brothers and Sisters,

As the blessed month of Ramadan approaches, a time of mercy, kindness, and sharing, we humbly call on the support of kind-hearted individuals and organizations to help us serve the less privileged in our community.

AS-HABUL YAMEEN CHARITY FOUNDATION is committed to providing food, basic necessities, and relief support to orphans, widows, and needy families during this holy month. Many families struggle to afford daily meals for Iftar and Sahur, and together we can make a difference in their lives.

Your generous donation, no matter how small, can bring hope, happiness, and dignity to those in need. Ramadan teaches us compassion and unity, and this is a great opportunity to earn rewards by helping others.

We sincerely invite you to partner with us in this noble cause and be part of spreading love and kindness this Ramadan.
May Allah reward you abundantly for every act of charity and bless you for your support.

Thank you for standing with AS-HABUL YAMEEN CHARITY FOUNDATION.

“Together, we can bring smiles to many homes this Ramadan.”

05/01/2026

Mutum 10 na farko da Basu raina 500 ba suyi mana comment,like, follow.

Sai su ajiye numbn su a comment section,a opay suke so KO katin waya.

27/12/2025

AYC FOUNDATION na da kyakykyawan Yunkuri Akan Yara masu bukata ta musamman da makaranta ta gagare su.....

27/12/2025

Ku Taimake Shi don Allah mai dari mai kwabo bank details a comment section don Allah a taimaka!

25/12/2025
09/12/2025

BAWAN ALLAH MAI SANA'AR ACABA TUN LOKACIN DA AKE YIN ACABA...

Assalamu Alaikum warahmatullah

Jama'a wannan bawan Allah Yana neman taimakon Ku mai 50 100 a tallafa masa.

Kamar yadda nayi magana dashi ya ce Yana kwana ne a gefen gidan mai sannan Yana da Mata Daya da Yara 5, kuma sana'ar ACABA Yake yi tun kafin a Hana kuma a dalilin haka ya samu wannan Laura Wanda a yanzu haka bara Yake yi abin da ya samu sai ya sayi masara da abin da ya samu ya kaiwa iyalin sa in an kwana biyu kuma ya dawo ya cigaba da barar sa.

Abin da wannan bawan Allah Yake nema ya samu wani Abu Yake siyar wa komi kankantar sa a madadin barar.

Don haka ya Ku jama'ar musulmi mu taimaka masa mai 50 100 kudi wawaye ne.

GA masu Son taimaka masa za su iya SA wa a wannan account number:

0001409753
Taj Bank
Zainab Lawan.

Allah ya bada Ikon taimaka wa.
Don qarin bayani: 09047617731.

AYC- FOUNDATION.
9-12-2025.

A kowanne lungi da sako Muna da Mutane masu bukata ta musamman yara da kuma Manya, Manya na Barace-barace a tsakanin Dan...
03/12/2025

A kowanne lungi da sako Muna da Mutane masu bukata ta musamman yara da kuma Manya, Manya na Barace-barace a tsakanin Danja da bakin t**i.

A yayin da Yara kuma wasu an killace su a gidan wasu kuma ana fito wa dasu yawon bara basa zuwa makarantar Islamiyya ma b***e boko da za a kashe kudi....

Hakan ba karamin koma Baya bane, kuma wannan Shi ne abin da AS-HABUL YAMEEN CHARITY FOUNDATION za tafi dubawa.....

Allah ya bamu Sa'a.

01/12/2025

Rashin Kula da yaran mu masu bukata ta musamman wajen Basu ilimi kamar kowanne yaro Mai lafiya Shi Yake sa a samu karuwar mabarata a gefen t**i suna barace-barace.

Saboda haka wannan kungiya za ta maida hankali ne akan hakan, su kuma wadanda suke cikin halin barace-baracen a halin yanzu za mu ba su jari dai-dai gwargwado suje su Kula da Kan su ba tare da sun roki kowa ba.

Wannan Shi ne makasudin wannan qungiya.

Allah yy mana jagoranchi.

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347039751563

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As-habul Yameen charity Foundation - AYCF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to As-habul Yameen charity Foundation - AYCF:

Share