23/06/2026
Today, (23rd June, 2026), His Excellency, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, received leaders of the NDC and the Kwankwasiyya Movement from Kebbi State in Sokoto. The meeting provided an opportunity to discuss the continued growth of the movement and measures aimed at strengthening and consolidating its structures across the state.
A yau, (23 ga Yuni, 2026), Mai Girma Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, ya karɓi shugabannin NDC da na Tafiyar Kwankwasiyya daga Jihar Kebbi a Sokoto. Taron ya ba da damar tattaunawa kan ci gaban tafiyar tare da duba matakan da za su ƙara ƙarfafa da bunƙasa tsare-tsarenta, tare da tabbatar da ci gaba da yaɗa manufofinta a kowane lungu da saƙo na jihar.
Saifullahi Hassan
Media to HE Sen. RM Kwankwaso