02/01/2024
Taron bikin ƙaddamar da naɗin Hakiman Mai Girma Sarkin Dawaki Babba Na Gaya da yayi,
Ranar 31/12/2023,
Wanda Mai martaba sarkin Gaya ya sahale masa da ya naɗa,
Anyi bikin naɗin Hakiman kimanin su Goma sha bakwai,
Inda taron ya samu halartar manyan baƙi na gida da kewaye,
An gabatar da taron ne a unguwar Ɗanladi na sidi,
Inda bayanin Mai Girma Sarkin Dawaki Babba ya ƙunshi batutuwa masu muhimmanci game da masu jagorancin Al'umma,
Inda yiwa Mai martaba sarkin Gaya Addu'ar Allah ya ƙara Masa lafiya,
Ƙarshe yayi godiya tare da ban gajiya ga dukkan ilahiran Wanda s**a halarti taron, tare da Addu'ar Allah ya maida kowa gida lafiya.