Mu Tashi - Mu Gyara

Mu Tashi - Mu Gyara Kamar da wasa ake GINA aikin alkhairi ♥

- Domin ƙarin Bayani, Kira ko What's up: +2349035505255

😢😢😢
17/08/2025

😢😢😢

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😢

📢 Na wayi gari da samun labarin rasuwar mahaifiyar IBRAHIM BUHARI 😢 (ɗan asalin garin Zaria) 🇳🇬, tsohon ɗan wasan bayan Plateau United FC , wanda yake taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta IF ILFSBORG dake ƙasar Sweden 🇸🇪 a halin yanzu.

Labarin rasuwar yazo min ne ta bakin MUSA SHEHU ZARIA 🇳🇬 (ɗan wasan gaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Bada Juniors) dake ƙasar Nijar 🇳🇪

A madadin ɗaukacin al'ummar JAHAR KANO 🇳🇬 muna miƙa ta'aziyya ga Ibrahim Buhari da ɗaukacin 'ƴan uwanmu mutan Kaduna (da ma musulmi baki ɗaya), bisa wannan gagarumin rashi 😢

Ubangiji Allah ya gafarta mata, ya shafe kurarenta, ya albarkaci zuriyarta 🤲

Idan namu ajalin yazo, Allah yasa mu cika bisa tafarkin manzon tsira ANNABINMU, ABIN ƘAUNARMU, ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA 🤲

📸 Kano Football Players

ALHASSAN YUSUF 8 🇳🇬😍💪
04/08/2025

ALHASSAN YUSUF 8 🇳🇬😍💪

Address

Hotoro
Kano

Telephone

+2349035505255

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu Tashi - Mu Gyara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share