07/02/2026
A safiyar wannan rana ta asabar 7.2.2026 wakilin Gammayyar kungiyoyin kaura goje ya halarci aikin daukar bayanan yaran da basa zuwa makaranta Wanda wata kungiyar NGO. S suke gabatarwa domin mayar dasu tare da basu kayan karatu kyauta ga yaran da s**a kai shekara 18 kuma, za a kaisu wajen koyan sana.a tare da basu kudin alawus lokacin da suke zuwa koyan sana ar idan kuma sun gama a yaye su a basu kayan aiki. ana gudanar da wannan aiki ne ta hannun Uban mu a wannan mazaba Musa Umar farouk (Oscar) muna fatan Allah ya saka masa da alkairi ya raya Zuriyya
Sing by
Chairman:
Vice: Bala Yahaya Ashana
Sectary: Iliyass Abbakar Sadeeq
P.R.O: Hassan Bashir Adam Boda
Media Team : Badaru Bashir Ahmad
Abdurrahman Sabo Usman
Mas'ud Ya'u Haruna Kaura Goje