Baitussalam Islamic Center

Baitussalam Islamic Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Baitussalam Islamic Center, Non-Governmental Organization (NGO), No 424 Kuntau old airport, Kuntau Junction Gwale local Government, Kano.

An bude wannan shafi n Baitussalam islamic center ne domin Ilimantarwa da wayar da kan al'umma tare da taimakawa da kuma tallafawa masu rangwamin gata da karamin karfi da kuma marayu.

09/08/2026
09/08/2026

HUKUNCE-HUKUNCE JANA'IZA

08/08/2026

KAI TSAYE:-

Karatun Littafin KITABUT-TAUHEED

Darasi na 05

Tare da:-
AMB.SHIEKH ABBA ABDALLAH GWALE (ABU JA'AFAR)

Daga masallacin Imam Muslim Sani Mai Nagge.

07/08/2026

KAI TSAYE:-

Khudbah Mai taken:-

"FALALAR ILIMI DA MA'ABOTANSA"

Tare da:-

AMB.SHIEKH ABBA ABDALLAH GWALE (ABU JA'AFAR)

Daga Masallacin Shiekh Ja'afar Rahimahullah dake unguwar Samegu Karamar hukumar kumbotso kano state.

06/08/2026

KAI TSAYE:-

Tafsirin Al-Qur'ani mai girma

Darasi 05 cikin Suratul Baqara

Tare da:-
AMB.SHIEKH ABBA ABDALLAH GWALE (ABU JA'AFAR)

Daga Masallacin Abdullahi bn Mas'ud kabuga yan Azara Gwale L.G.A kano state

02/08/2026

KAI TSAYE:-

Karat un Littafin Al-usulus-salasa

Darasi na 88

Tare da:-
AMB.SHIEKH ABBA ABDALLAH GWALE (ABU JA'AFAR)

Address

No 424 Kuntau Old Airport, Kuntau Junction Gwale Local Government
Kano

Telephone

+2348155303260

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baitussalam Islamic Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Baitussalam Islamic Center:

Shortcuts

Share