FAGGE YOUTH FORUM.

FAGGE YOUTH FORUM. A youth-driven forum dedicated to driving real social change and community development in Fagge. ��

15/07/2026

Ziyarar makarantu Uku da kungiyar Fagge youth forum ta kai.

Comrde Ibrahim Sani Fagge✍️

A yau 13/7/2026.Wannan makaranta ta samu nasarar ziyartar makarantar Ado Obi domin rabawa dalibai littafan karatu.Hakika...
13/07/2026

A yau 13/7/2026.
Wannan makaranta ta samu nasarar ziyartar makarantar Ado Obi domin rabawa dalibai littafan karatu.

Hakika wannan kungiya ta koka matuka ganin yadda yara suke zaune a kasa ba tare da abun zama ba wanda hakan koma baya ne a harkar ilimi.

Allah ubangiji ya kawo gyara.

Comrde Ibrahim Sani Fagge✍️

10/07/2026

Jawabin godiya daga bakin headmaster na makarantar gobirawa special school!
Bisa tallafin karatu da fagge youth forum takai musu.

Comrde Ibrahim Sani Fagge✍️

06/07/2026

FAGGE YOUTH FORUM.

Wannan kungiya ta samu damar ziyartar Makarantar Gobirawa special primary school a yau,6/7/2026.

Allah ubangiji ya tai maki wannan kungiya.

Comrde Ibrahim Sani Fagge✍️

03/07/2026

FAGGE YOUTH FORUM IS THE BEST ✊

FAGGE YOUTH FORUM A yau wannan kungiya ta ziyarci makarantar Fagge model inda ta raba littafan karatu ga daliban wannan ...
03/07/2026

FAGGE YOUTH FORUM

A yau wannan kungiya ta ziyarci makarantar Fagge model inda ta raba littafan karatu ga daliban wannan makaranta.

Wannan kungiya taja hankalin daliban wannan makaranta akan mahimmancin ilimi da kuma taimakon Al’umma.

Godiya ta musamman ga jagororin wannan makaranta mai al’barka bisa hadin kai da goyan baya.

Allah ya karfafi wannan kungiya.

Comrde Ibrahim Sani Fagge✍️

Address

Fagge Local Government Area
Kano
700221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FAGGE YOUTH FORUM. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share