Arewa Youth Unity And Development Initiative

Arewa Youth Unity And Development Initiative Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Youth Unity And Development Initiative, Youth Organization, Kano.

Arewa Youth Unity And Development Initiative.Ita wannan kungiya an samar da ita ne domin wayar dakan samari su guji harkar daba, shaye-shaye,phone snatching, da kuma basu training na (empowerment) Don samun sana'ar yi.

02/09/2026

Jawabi daga bakin ita shugaban gidan kula da Yara na masu lalura ta musamman, da kuma Kwarin guwa data ba kungiya akan ziyara da aka Kai musu. Mun gode sosai.

Allah ya Kara wa wannan kungiya hanyoyin samun taimakawa marasa shi da kuma masu bukata ta musamman da Samari marasa san...
02/09/2026

Allah ya Kara wa wannan kungiya hanyoyin samun taimakawa marasa shi da kuma masu bukata ta musamman da Samari marasa sana'aryi. Domin wannan abubuwan sune kan gaba na samar da ita wannan kungiya mai albarka kuma duk wanda yake ganin zaiba da gudun mawa ta shawara,ko taimakon ita wannan kungiya ta wata hanyar daban to kofa a bude take ga duk wanda yake da niya Mace ko namiji.Arewa youth unity and development initiative (AYUNDI) sabuwa kungiya ce da batafi wata uku da aka samar da ita a anan jihar kano, wanda in Allah ya yarda nan gaba muna saran ko wacce state a rewa Sai an samar da wakilan ita wannan kungiya. Sannan jama'a su sani ita wannan kungiya bata siyasa bace amma zaku Iya ganin wakilan ita kungiya dako wanne Dan siyasa a fadin kasar nan kuma ko a wanne party yake siyasar sa. Saboda suma suna da irin tasu shawarwarin da kuma gudum mayar da suke bayar wa ta wannan tafiyar.Shi wannan hoton da kuka gani a kasa ziyara ce ta farko da kungiya takai gidan Yara dake unguwar tudun maliki dake zoo road kano (Torre Home)wanda members ne na ita wannan kungiya s**a hada kudi mai taro mai sisi, aka Sai musu abin da Allah ya h**e. Kuma munji dadin yadda shugabar gurin ta karbe mu da girma mawa da mutun tawa, mun gode suma Allah ya basu ladan aikin da suke yi. Masha Allah....

31/08/2026

AYUNDI – Arewa Youth Unity and Development Initiative

A youth-led, non-profit initiative committed to uniting, empowering, and developing young people across Arewa. We promote leadership, education, skills development, entrepreneurship, peace, social responsibility, and sustainable community development.

Follow this channel for AYUNDI updates, programmes, opportunities, announcements, and youth-focused initiatives.

Together for Unity. Empowerment. Development. πŸ‡³πŸ‡¬

26/08/2026

πŸ“’ Join & Follow AYUNDI Across All Platforms! 🌍

The Arewa Youth Unity and Development Initiative (AYUNDI) is growing β€” and we want YOU to be part of the journey! 🀝

Follow our official social media platforms, invite your friends and encourage others to join our growing community of young people committed to unity, empowerment, leadership and development.

πŸ“˜ Facebook: Arewa Yout Unity and Development Initiative
πŸ“Έ Instagram:
𝕏 X:
🎡 TikTok:

πŸ‘‰ Follow us. Invite your friends. Share our page. Let’s grow AYUNDI together!

One Voice. One Vision. One Future. πŸ‡³πŸ‡¬

Sanarwa na canjin suna da kungiya ta Samu daga CAC!!
22/08/2026

Sanarwa na canjin suna da kungiya ta Samu daga CAC!!

Assalamu alaikum!!
Muna sanar da al'umma cewar mun Samu sauyin suna na wannan association namu mai albarka,saboda register na CAC da mukaje yi basu karbi sunan mu na farko ba(Arewa Youth Unification Movement) yanzu sunan wannan kungiya ya koma(Arewa Youth unity development initiative) wannan shine sabon sunan da yanzu mukai register dashi a CAC kuma sunyi mana comfirming dinsa.

Assalamu alaikum!!Muna sanar da al'umma cewar mun Samu sauyin suna na wannan association namu mai albarka,saboda registe...
21/08/2026

Assalamu alaikum!!
Muna sanar da al'umma cewar mun Samu sauyin suna na wannan association namu mai albarka,saboda register na CAC da mukaje yi basu karbi sunan mu na farko ba(Arewa Youth Unification Movement) yanzu sunan wannan kungiya ya koma(Arewa Youth unity development initiative) wannan shine sabon sunan da yanzu mukai register dashi a CAC kuma sunyi mana comfirming dinsa.

Today we have an emergency meeting with senatorial candidate Hon. Najib Hamza kano central under the platform of PRP
28/06/2026

Today we have an emergency meeting with senatorial candidate Hon. Najib Hamza kano central under the platform of PRP

AYUM X handle to follow
10/06/2026

AYUM X handle to follow

Address

Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Youth Unity And Development Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share