Tudun Yola Youth Forum

Tudun Yola Youth Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tudun Yola Youth Forum, Community Organization, Kano, Kano.

19/12/2025
13/03/2025

TUDUN YOLA CE A GABAN MU

Assalamu Alaikum Warahmatullah Da Fatan Allah ya kar6i Ibadun Mu.
13/03/2025

Assalamu Alaikum Warahmatullah Da Fatan Allah ya kar6i Ibadun Mu.

05/12/2023

Kisan Jama’a a Kaduna: Ta’aziyya Da Jan hankali Ga Mahukunta:

1. Muna mika ta’aziyyar mu da duk yan’uwa da abokan arzuki da ilahirin Musulmin Nijerya bisa ga abin bakin cikin da ya faru ranar Lahadi da ta gabata, na harin da ake zargin jirgin yakin sojojin Nijeriya ya kai wa wasu Musulmi a Kaduna, wanda ya jayo asarar rayuwa masu yawa, baya ga wadanda aka ji wa raunuka. Muna addu’a Allah ya gafarta musu, ya sanya Aljanna ce makomarsu.

2. Sannan muna kira ga mahukunta cewa, lalle su gudanar da bincike a kan dalilan faruwar irin wannan aika-aika da wadanda suke da hannu a ciki, da daukan kwakkwaran mataki da zai dakatar da ci gaba da faruwar hakan a nan gaba.

3. Sannan lalle wajibi Gwamnati ta biya diyyar wadanda s**a rasa rayukwansu da kuma wadanda aka ji wa raunuka.

4. Allah ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a kasarmu da sauran kasashen Musulmi baki daya. Amin.
Dr Muhammad sani umar R/lemu

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tudun Yola Youth Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share