21/04/2026
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Ya Allah Kai Mai rahama ne , ya Allah Kai Mai afuwa ne, ya Allah kaiwa abokina Sulaiman Shehu Madobi Rahama, ya Allah Kai masa Afuwa, Ka azurtashi da Gidan Aljannah.