Kano Municipal Development Initiative

Kano Municipal Development Initiative DAN KANO MUNICIPAL, CHIGABA, ZAMAN LAFIYA

CONGRATULATIONS 🎉💐🎉 Hadiza Muhammad Auta Yakasai Women Leader NNPP North West.
17/12/2025

CONGRATULATIONS 🎉💐🎉
Hadiza Muhammad Auta Yakasai Women Leader NNPP North West.

Mai girma Jagoran Jam’iyyar NNPP, HE Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi Alhaji Muhammad Hassan Jigirya, wanda ya sauy...
15/12/2025

Mai girma Jagoran Jam’iyyar NNPP, HE Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi Alhaji Muhammad Hassan Jigirya, wanda ya sauya sheƙa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar NNPP (Kwankwasiyya),, a matsayin mataki na ƙarfafa tafiyar ci gaban Al’umma.

08/12/2025

Ko Advisor ko commisioner ne ko ma waye zamu kai korafi gurin gomna .tsohuwar sata da sabuba ba daga qafa

08/12/2025

In kasan kai barawo ne , ko na kudi ko na abinci, to wlh ka shiga taitayinka ko musa kafar wando daya dakai

Congratulations ✅SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KANO MUNINPALALLAH Ubangiji ya taya riko yasa agama lafiya Hon Ibrahim Rabiu C...
01/12/2025

Congratulations ✅
SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KANO MUNINPAL
ALLAH Ubangiji ya taya riko yasa agama lafiya Hon Ibrahim Rabiu Change

Kamar yadda mukasani cewa mai girma dan majalissar jiha na Kano Municipal (KMC) Hon.    Sarki Aliyu Daneji ya mika kudur...
22/11/2025

Kamar yadda mukasani cewa mai girma dan majalissar jiha na Kano Municipal (KMC) Hon. Sarki Aliyu Daneji ya mika kudurin aikin titin daya taso daga Sharada hauran wanki zuwa masallacin juma'a a watannin baya
Alhamdulillah masha Allah, Bayan wannan titin karamar hukumar birni ta kara samun guda biyu da titin tukuntawa zuwa gidan zoo da kuma titin gidan IG lawan danbazau link.

Cikin ikon Allah gwamnatin mai girma Abba Kabir Yusuf ta shigar da aikin cikin aiyyukan dazatayi madallah da gwamnatin abba.
Go Again AKY2027.

Madalla da kyakkyawan shugabanci member.

Ziyarar Jadada Goyan Baya Daga Al-umma Karama Hukumar Birnin Kano zuwa ga Madugu.Madugu Yana Godiya Kwankwasiyya Amana 🤝...
16/11/2025

Ziyarar Jadada Goyan Baya Daga Al-umma Karama Hukumar Birnin Kano zuwa ga Madugu.

Madugu Yana Godiya
Kwankwasiyya Amana 🤝💪🙏
Aliyu Daneji

AL'UMAR SHARADA SUNA GODIYA A zaman zauren majalissar dokokin jihar Kano daya gabata, mai girma dan majalissar jiha mai ...
14/08/2025

AL'UMAR SHARADA SUNA GODIYA

A zaman zauren majalissar dokokin jihar Kano daya gabata, mai girma dan majalissar jiha mai wakiltar karamar hukumar birni Sarki Aliyu Daneji ya gabatar da kudurin gyaran hanyar data tashi daga hauran wanki zuwa masallacin juma'a na

hakan yafarune sakamakon lalaceawar da titin yayi bayan kiraye kirayen da akaitayi don kawowa wannan hanya dauki, tabbas kiraye kirayen yaje zuwa kunnuwan mahukunta.

Hakika al'ummar mazabar suna godiya 🙏

Taron ganawa da shugabannin tubabbun ‘yan daba karkashin jagorancin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’amuran Cikin Gida na ...
12/08/2025

Taron ganawa da shugabannin tubabbun ‘yan daba karkashin jagorancin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’amuran Cikin Gida na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, tare da Hukumar ‘Yan Sanda da sauran hukumomin tsaro.

Wanda zai taimaka wajen dawo da Jihar Kano kan tafarkin zaman lafiya, bisa tsarin da Gwamnatin Jihar Kano ta fito da shi na (Tudun Mun Tsira).

Ibrahim Ali Namadi ya ajiye muƙamin nasa ne bayan gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin binciken zarg...
06/08/2025

Ibrahim Ali Namadi ya ajiye muƙamin nasa ne bayan gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin binciken zargin sa da hannu a belin Sulaiman Danwawu, mutumin da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a jihar.

Kakakin majalisar Dokokin Jahar kano ya jagoranci dukkan yan majalusu tsagin kwankwasiyya,Domin ziyartar Mai Girma jagor...
06/08/2025

Kakakin majalisar Dokokin Jahar kano ya jagoranci dukkan yan majalusu tsagin kwankwasiyya,Domin ziyartar Mai Girma jagoran kwankwasiyya na duniya Baki daya a Daren wannan rana ta Talata 5/8/2025

Address

Kano Municipal
Kano
700211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Municipal Development Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kano Municipal Development Initiative:

Share