26/06/2023
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh
Ana sanar da Al'ummar wannan Unguwa cewa, wannan kugiya mai suna a sama, tana neman tallafin (Nama da Fata) domin tallafawa marayun dake cikin wannan unguwa tamu mai Albarka. Domin suyi sallah cikin nishadi. An ware gurare karbar tallafin kamar haka:-
1-Majalisar Aminu Mai Bulo
2-Layin Gidan Gona( Kofar Gidan Mal- Abubakar Kafinta)
3- Kofar Gidan Sabo Mai Kwai.
Domin Karin Bayani a iya tuntubar wannan lambobin wayar:-
07063236665
07067279443
Allah Ya bada ikon taimakawa.