Northern Youth Awareness Council

Northern Youth Awareness Council Is a non governmental organization

10/10/2025

JUMA'AT KHAREEM

A madadin majalissar wayar da kan Matasan Arewacin Nigeria wadda a turance muke kiranta da NORTHERN YOUTH AWARENESS COUN...
18/09/2025

A madadin majalissar wayar da kan Matasan Arewacin Nigeria wadda a turance muke kiranta da NORTHERN YOUTH AWARENESS COUNCIL OF NIGERIA (NOYAC) Muke Taya Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria samun Sarauta wadda Hakimin Ungogo Yayi masa.Muna addu'ar Allah ya Taya shi Riko ameen

2023 lokacin da Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria yake jawabi a gaban Mai martaba sarkin Gaya
29/08/2025

2023 lokacin da Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria yake jawabi a gaban Mai martaba sarkin Gaya

A shekaru biyu zuwa uku, Yayin da Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria yakai ziyarar Bangirma Tare da Neman Tabbaraki Ga Ma...
29/08/2025

A shekaru biyu zuwa uku, Yayin da Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria yakai ziyarar Bangirma Tare da Neman Tabbaraki Ga Mai martaba sarkin Kano a fadars

A wasu shekaru baya da suke Yayin da wannan majalissa ta nada jajirtaccen Dan kasuwa Kuma matashí na Matasan Mai son cig...
29/08/2025

A wasu shekaru baya da suke Yayin da wannan majalissa ta nada jajirtaccen Dan kasuwa Kuma matashí na Matasan Mai son cigaban al'umma a matsayin Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria....

Address

Kano State Main Office
Kano

Telephone

+2348145736251

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern Youth Awareness Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share