Gyara Kayan Ka Network for Change - GKKNC

Gyara Kayan Ka Network for Change - GKKNC Gyara Kayan Ka Network for Change (GKKNC) with motto: Justice for Social Stability, is a community based organization

*PRESIDENTIAL METERING INITIATIVE - METER INSTALLER TRAINING* wannan programme ne da federal government za ta dauki mutu...
05/07/2026

*PRESIDENTIAL METERING INITIATIVE - METER INSTALLER TRAINING* wannan programme ne da federal government za ta dauki mutum 5,000 duk Nigeria don wadata 'meter' ta kati (PPM) a Nigeria. Za a basu horo na musamman don wannan aiki.

*Abinda ake buƙata*:
1. Shekaru: 18 - 35
2. Karatu: SSCE (mafi ƙaranci)
3. NIN Number
4. Sha'awar aikin wutar lantarki
5. Lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwa

Ga me sha'awa, ya shiga 'link' dake ƙasa, se ya shiga 'Apply Now'
https://pmi.naptin.gov.ng/

All the best from GKKNC Community

A.W. Yahaya
*Chairman, GKKNC*

Latest news coverage, email, free stock quotes, live scores and video are just the beginning. Discover more every day at Yahoo!

*FEDERAL ROAD SAFETY COMMISSION (FRSC)* ta buɗe 'portal' na ɗaukan sabbin ma'aikata a matakai daban-daban. Ga me sha'awa...
05/07/2026

*FEDERAL ROAD SAFETY COMMISSION (FRSC)* ta buɗe 'portal' na ɗaukan sabbin ma'aikata a matakai daban-daban. Ga me sha'awa, ga bayani da 'link' a ƙasa.

Bayan ka shiga 'link' dake ƙasa, za ka ga jerin 'categories' guda 4 kamar haka:

1. RMA - Road Marshall Assistant Cadre Application
*Requirements:*
*Qualification:* minimum of 3 credits in SSCE including Maths and English
*Age:* 18 - 30
*Drivers, riders, or artisans:*
Age: 18 - 40
*Qualification:* trade test certificate or relevant professional certificate.

2. MI - Marshall Inspectorate Cadre Application
*Requirements:* NCE, ND, OND, RN/RM, or CHEW
*Age:* 18 - 30

3. Officer Cadre Application
*Qualification:*
BSC Nursing, LLB/BL, B. Pharm., BMLS, B. Eng./B. Tech in engineering courses, B.Sc., B.A., B.Ed.
*Age:* 18 - 35

4. Officer (MBBS) Cadre Application
*Qualification:* MBBS/MBChB
*Age:* 18 - 35

Link:
recruitment.frsc.gov.ng

*Rufewa: sati 4 bayan 3rd July, 2026

Wishing all the best from GKKNC community.

A.W. Yahaya
Chairman, GKKNC

Latest news coverage, email, free stock quotes, live scores and video are just the beginning. Discover more every day at Yahoo!

14/04/2026

INITIATIVE REGISTRATIONS

FME TVET (Federal Ministry of Education, Technical and Vocational Education and Training) Initiative, federal government programme ne dake koyar da sana'o'i da biyan N22,500 duk wata ga wanda ya samu shiga.

Ga waɗanda s**a taba cikewa a baya basu samu ba:
1. Su shiga 'link' dake ƙasa
2. Su duba menu dake saman page din me alamar layi 3 a kwance, su shiga
3. Su duba 'log in', su shiga.
4. Su shigar da phone number da su kai wancan registrations din da password nasu.
5. Form ze bude da za su sake cike bayanan su: kamar home address, local government, bank details da sauransu. Amma phone number da e-mail address nasu yana kan Form din already, ba a bukatar sake shigarwa.
6. Wajen selecting Centre, duk sana'ar da mutum ya cike, in ba Centre kusa da shi, za su sanar masa bayan ya shiga 'proceed'. Se ya shiga 'back' don ya zaɓi wata, har se sun ba shi Centre.

7. Bayan sun ba shi Centre, se ya taɓa sunan Centre, se ya taɓa 'submit'. Shike nan an gama! Za su turo da mail na congratulations ta e-mail account naka da details na Centre.
8. Za ka je Centre cikin kwana 5 da submission don reporting.

Wanda kuma ba su taɓa cikewa ba, su shiga 'apply now'

Ga link din:
https://www.tvet.education.gov.ng/

Best wishes from GKKNC Community!

Chairman, GKKNC

19/01/2026

, 3-month UTME Syllabus-Based Coaching Programme (under TVTS pilot project) successfully completed and JAMB CBT Training loading...

!

*Gyara Kayan Ka Network for Change - GKKNC*Justice for Social Stability gkknc22@yahoo.com 26th December, 2025*GOVERNMENT...
26/12/2025

*Gyara Kayan Ka Network for Change - GKKNC*
Justice for Social Stability
[email protected]

26th December, 2025

*GOVERNMENT ENTERPRISE AND EMPOWERMENT PROGRAMME (GEEP)*

Wannan programme ne na Federal Government ƙarƙashin *National Social Investment Programme Agency (NSIPA)* wanda aka ƙirƙire shi don tallafawa manoma (Farmers), ƙananan 'yan kasuwa (petty traders), da masu sana'ar hannu (artisans) da rancen kuɗi mai sauƙi (maras ruwa/interest-free) wanda ya kai N300,000 don bunƙasa harkokin su.

Ga masu bukata, shiga link dake ƙasa; bayan ya buɗe, se ka nemi *Register for Farmermoni* ka shiga; bayan ya buɗe, se ka zaɓi individual or cooperative, se ka cigaba da cikewa:

https://geep.nsipa.gov.ng

Wishing all the best from GKKNC community!

*Chairman - GKKNC*

Latest news coverage, email, free stock quotes, live scores and video are just the beginning. Discover more every day at Yahoo!

  APPLICATION15th December, 2025Ana sanar da matasa (maza da mata) masu sha'awar shiga aikin police da su shiga 'link' d...
18/12/2025

APPLICATION
15th December, 2025

Ana sanar da matasa (maza da mata) masu sha'awar shiga aikin police da su shiga 'link' dake ƙasa don cike 'application form'.

Abubuwan da ake buƙata ga masu sha'awa

1. Dan Nigeria - NIN No.
2. Shekaru 18 zuwa 25 (general duty), 18 zuwa 28 (special duty)
3. Cikakkiyar lafiya
4. Tsawo daga 1.67metres (maza), 1.64 metres (mata)
5. SSCE Result
6. Phone Number
7. E-mail Address

Shiga link dake ƙasa:
https://npfapplication.psc.gov.ng

Rufewa
Za a rufe ranar 25th January, 2026.

Wishing all the very best from GKKNC community

Chairman - GKKNC

Latest news coverage, email, free stock quotes, live scores and video are just the beginning. Discover more every day at Yahoo!

WASTE_TO_WEALTH_INITIATIVEGa matasa masu sha'awa, sabon federal government programme ne da ze koyar da yadda za a canza ...
08/12/2025

WASTE_TO_WEALTH_INITIATIVE

Ga matasa masu sha'awa, sabon federal government programme ne da ze koyar da yadda za a canza shara zuwa dukiya (WASTE TO WEALTH INITIATIVE - TRANSFORMING WASTE INTO VALUABLE RESOURCES)

Shiga link dake ƙasa don registrations:

https://wastetowealth.fmyd.gov.ng/ #/register

Wishing all the best from GKKNC community!

Chairman, GKKNC

Latest news coverage, email, free stock quotes, live scores and video are just the beginning. Discover more every day at Yahoo!

Address

Danbappha Street, Galadanchi, Gwale LGA.
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gyara Kayan Ka Network for Change - GKKNC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gyara Kayan Ka Network for Change - GKKNC:

Shortcuts

Share