Gwalsu National Body

Gwalsu National Body Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwalsu National Body, Community Organization, Gwale Yan Hayis Opposite Gwale Makabarta, Kano.

16/06/2023

United we prosper.........

Ziyarar aiki zuwa wasu daga cikin Makarantu a yankin karamar Hukumar Gwale. Under the Leadership of National President H...
15/06/2023

Ziyarar aiki zuwa wasu daga cikin Makarantu a yankin karamar Hukumar Gwale.
Under the Leadership of National President
Hayatu Rufa'i Hayatu

Yesterday, 12/06/2023 GWALSU leadership paid a courtesy visit to CEO Blue Lens Multimedia in his office. During the meet...
12/06/2023

Yesterday, 12/06/2023 GWALSU leadership paid a courtesy visit to CEO Blue Lens Multimedia in his office. During the meeting important issues related to Gwale students were discussed.

Yesterday, 12/06/2023 the leadership Gwale Local Government Students Union (GWALSU) paid a courtesy visit to Malam Yasir...
12/06/2023

Yesterday, 12/06/2023 the leadership Gwale Local Government Students Union (GWALSU) paid a courtesy visit to Malam Yasir Ramadan Gwale at his office. During the meeting important issues related to GWALSU and Gwale students development were discussed.

Signed,
Hayatu Rufa'i Hayatu (Observer)
GWALSU National President.

08/06/2023

Min laluba, mun roka, mun kwankwasa amma har yanzu bamu sami mutum ko da daya ba wanda zai biya wa daliban karamar hukumar Gwale koda Mutum daya kudin jarabawar NECO ba.

Sedai akwai wadanda s**ai alkawari kuma zamu ci gaba da bibiyar su.

ce war
Comr. Hayatu Rufa'i Hayatu
Gwalsu National Body President

Alhmdulillah Alhmdulillah jiya kenan 3/6/2023 yayin ziyara da kungiyar dalibai ta gwale local government (GWALSU) takai ...
04/06/2023

Alhmdulillah Alhmdulillah jiya kenan 3/6/2023 yayin ziyara da kungiyar dalibai ta gwale local government (GWALSU) takai office din INTERNATIONAL RED CROSS SOCIETY rashen karamar hukumar gwale inda kungiyar takai ziyara domin kulla alaka akan abubuwan dasu ka shafi hidimtawa alumma✊✊up up GWALSU

GWALE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS UNION (GWALSU)3/06/2023 Kungiyar Dalibai Yan Asalin Karamar Hukamar Gwale (GWALSU) da ha...
03/06/2023

GWALE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS UNION (GWALSU)
3/06/2023

Kungiyar Dalibai Yan Asalin Karamar Hukamar Gwale (GWALSU) da hadin gwiwar JOBBERMAN sun gabatar da training na dabarun inganta sana'o'i ga dalibai yan karamar hukumar Gwale. Taron da ya gabata a sakateriyar karamar hukumar Gwale ya samu halartar dalibai maza da mata. A karshe an rabawa dalibai shaidar samun horo.

Signed,
Hayatu Rufa'i Hayatu (Observer)
President, GWALSU.

GWALE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS UNION (GWALSU)Jiya 02-06-2023 Shugabancin Dalibai Yan Asalin Karamar Hukamar Gwale (GWAL...
03/06/2023

GWALE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS UNION (GWALSU)

Jiya 02-06-2023 Shugabancin Dalibai Yan Asalin Karamar Hukamar Gwale (GWALSU) sun kai ziyarar girmamawa tare da kulla alaka ga Amb. Dr. Rufa'i Mukhtar Danmaje. A yayin ziyarar kungiyar ta gabatar masa da shirye shiryenta da tayi da kuma wadanda ta saka a gaba.

A karshe ya karawa shugabannin kwarin gwiwa kuma yayi godiya bisa ziyarar.

Signed,
Comr. Hayatu Rufa'i Hayatu (Observer)
GWALSU National President.

GWALE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS UNION (GWALSU)Shugabancin kungiyar dalibai yan asalin karamar hukamar Gwale (GWALSU) kar...
03/06/2023

GWALE LOCAL GOVERNMENT STUDENTS UNION (GWALSU)
Shugabancin kungiyar dalibai yan asalin karamar hukamar Gwale (GWALSU) karkashin jagorancin Comr. Hayatu Rufa'i Hayatu (Observer) ya kai ziyara makarantar Government Junior Secondary School Ja'en (GJSS Ja'en) dake mazabar Dorayi a karamar hukamar Gwale. A yayin ziyarar an fadakar da daliban kan jajircewa tare da mayar da hankali akan karatunsu. An kuma tunasar da su muhimmancin girmama malamai da kuma amfanin yin mu'amala mai kyau da zaman lafiya tsakaninsu.

Shugabancin kungiyar ya yiwa makarantar albishir na saka makarantar a jerin makarantun da zasu amfana da program da kungiyar take shirin shiryawa na 'Education for all'.

A karshe shugabannin makarantar sun yaba da ziyarar kuma sunyi godiya bisa fadakarwar da aka yiwa dalibansu.

Sign.
Comr. Hayatu Rufai Hayatu
National President

Announcer:
Amb. Abdulyassar Muhammad Aminu
PRO 1.

01/04/2023
GWALE LOCAL GOV. STUDENTS UNION (GWALSU).SANARWA!!!  SANARWA!!!SANARWA!!!Shugabancin Dalibai Na Karamar Hukumar BIRNI (G...
06/03/2023

GWALE LOCAL GOV. STUDENTS UNION (GWALSU).

SANARWA!!! SANARWA!!!
SANARWA!!!

Shugabancin Dalibai Na Karamar Hukumar BIRNI (GWALSU)Comr. Hayatu Rufa'i Hayatu Dana Karamar Hukumar (KAMUSA) Comr. Nafiu Abdulaziz Na Sanarda Dukkan Dalibanda s**a Cike Tallafin Karatun Gwamnatin Jahar Kano Kuma Aka Tantancesu Dasu Hallara A Ranar Talata Da Laraba 07/03/2023-08/03/2023. A Kwalejin Shariar da Addinin Musulinci ta Legal Dake Gadon Kaya Domin Karbar Kudadensu.
Kowane Dalibi Zeje Da Abubuwa Kamar Haka:

1- Award letter.
2-Indegine Form.
3-Last Payment Reciept
4-Voters Card/ National I.D Card.
5-Student I.D Card.
6-Admission letter.
7-N500 Cash/ATM for Union Due.
Da Karfe 8:00 Na Safe.

Sanarwa Daga Gamayyar Shugabancin Daliban:

Comr. Nafiu Abdulaziz da Comr. Hayatu.

Allah Yabada Ikon Halarta Ameen.

Announcer: Amb. Abdulyassar Muhammad Aminu, OFFIC₤₹ PRO 1 GWALSU.
For: Comr. Hayatu Rufa'i Hayatu. NATIONAL PRESIDENT GWALSU.

For more infor: Contact. 09035216559, or +234 903 808 5317

Address

Gwale Yan Hayis Opposite Gwale Makabarta
Kano

Telephone

+2349060443360

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwalsu National Body posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share