FemRoot Natural Herb Ltd

FemRoot Natural Herb Ltd Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FemRoot Natural Herb Ltd, Kano.

FemRoot is a natural wellness and beauty brand that specializes in producing and distributing herbal products for women, including breast enhancement tea, oils, feminine hygiene, body care, and hormonal balance.

🩺 MAGANIN BASIR MAI INGANCIBasir mai Tsiro ko mai Jini📍 Daga FemRoot Natural 🌿📞 07033331633Kana fama da: 🔸 Zubar jini ya...
23/05/2026

🩺 MAGANIN BASIR MAI INGANCI
Basir mai Tsiro ko mai Jini

📍 Daga FemRoot Natural 🌿
📞 07033331633

Kana fama da: 🔸 Zubar jini yayin bayan gida
🔸 Raɗadi ko ƙaiƙayi a dubura
🔸 Kumburi ko fito da tsoka
🔸 Wahalar zama na dogon lokaci
Da ma kamanta su
Kar ka ci gaba da wahala!

🌿 Muna da ingantaccen maganin basir na gargajiya wanda aka tanada domin taimakawa masu fama da:
✅ Basir na ciki
✅ Basir na waje
✅ Zubar jini
✅ Raɗadi da kumburi
✅ Zazzagowar dubura

✨ Magani mai inganci, cikin sauƙi da aminci.
📦 Ana tura magani zuwa dukkan jihohin Najeriya.
📞 Domin samun ƙarin bayani ko yin oda: 07033331633 (Kira ko WhatsApp)

Lafiya ni'ima ce.

⚠️ DALILAN ZUBEWAR MAMA (NONON MATA) – YAKAMATA MATA SU KULA!BRESTS ENLARGEMENT 🌿ME KE JANYO ZUBEWAR NONO? 🧐Zubewar mama...
23/05/2026

⚠️ DALILAN ZUBEWAR MAMA (NONON MATA) – YAKAMATA MATA SU KULA!
BRESTS ENLARGEMENT 🌿

ME KE JANYO ZUBEWAR NONO? 🧐

Zubewar mama (nono) na iya faruwa tun daga shekaru 19 zuwa 25 saboda:

🔸 Raguwar sinadaran jiki (Estrogen & Progesterone)
🔸 Rashin daidaituwar jinin al’ada 🩸
🔸 Rashin lafiya mai zurfi a jikin mace 🧬

Wadannan sinadarai suna da matuƙar amfani wajen:

✅ Bayyana kamilalliyar halittar mace
✅ Inganta girman nono da kwankwaso (hips)
✅ Daidaita jinin al’ada
✅ Samar da cikakkiyar ni’imar mace

💥 HADIN MAGANIN GIRMAR MAMA (NONO)💃

Yana ƙara girma nono
Yana sa shi ya miƙe ya tsaya sosai
Yana inganta girman mama (nono)
Yana Ƙara lafiyar fata da ƙarfafa tsoka
Yana Rage kiba a kugu, da ƙawata jiki

🌟 MAGANI NA MUSAMMAN DAGA FEMROOT NATURAL HERB

Mun sarrafa ingantaccen magani da ke:

✅ Taimakawa girman mama da hana zubewa
✅ Inganta tsarin jikin mace da ni’ima
✅ Kawo daidaito ga sinadaran mace

TUNTUBE MU DON SAMUN MAGANI MAI INGANCI!

📞 07033331633
☎️ Zama lafiya – kira yanzu!

| | | | | | |

🩺 MAGANIN BASIR MAI INGANCI📍 Daga FemRoot Natural 🌿📞 07033331633Kana fama da: 🔸 Zubar jini yayin bayan gida🔸 Raɗadi ko ƙ...
23/04/2026

🩺 MAGANIN BASIR MAI INGANCI

📍 Daga FemRoot Natural 🌿
📞 07033331633

Kana fama da: 🔸 Zubar jini yayin bayan gida
🔸 Raɗadi ko ƙaiƙayi a dubura
🔸 Kumburi ko fito da tsoka
🔸 Wahalar zama na dogon lokaci
Da ma kamanta su
Kar ka ci gaba da wahala!

🌿 Muna da ingantaccen maganin basir na gargajiya wanda aka tanada domin taimakawa masu fama da:
✅ Basir na ciki
✅ Basir na waje
✅ Zubar jini
✅ Raɗadi da kumburi
✅ Zazzagowar dubura

✨ Magani mai inganci, cikin sauƙi da aminci.
📦 Ana tura magani zuwa dukkan jihohin Najeriya.
📞 Domin samun ƙarin bayani ko yin oda: 07033331633 (Kira ko WhatsApp)

Lafiya ni'ima ce.

❓ ME YA KE KAWO  BUDEWAR FARJIN MACE (vaginal looseness)?🔥 Daga: FemRoot Natural Herb Ltd – The Natural Secret of Femini...
28/12/2025

❓ ME YA KE KAWO BUDEWAR FARJIN MACE
(vaginal looseness)?🔥

Daga: FemRoot Natural Herb Ltd – The Natural Secret of Feminine Grace 🌿

Ga wasu abubuwa daga ciki

🔹 Cikowa ko yawan haihuwa
🔹 Ƙarancin sinadaran jiki (Estrogen)
🔹 Ciwon sanyi ko tsananin bushewarsa
🔹 Rashin tsafta da yawan amfani da sinadarai masu guba

⚠️ SAKAMAKON DA YAKE HAIFARWA:

🚫 Rashin jin daɗin saduwa
🚫 Fitar ruwa ko wari
🚫 Rauni da jin sauƙin shiga cikinsa
🚫 Rashin amincewa da kanki a matsayin mace

✅ FemRoot V-Firm Paste + Yoni Steam + Herbal Tea

🌿 Maganinmu Na Musamman Don:

Matsewar farji kamar sabuwa

Taimakawa matsi da ƙarfafa tsokar farji

Kare jiki daga ƙwayoyin cuta

Tsaftace farji daga wari da sanyi

Inganta lafiyar cikinki da jin daɗi a saduwa tare da ni'ima

Gyaran hormonal balance

Taimako ga mata bayan haihuwa

Ƙara inganta budurcin ƴa Mace

Mayar da tsohuwa yarinya

💖 FEMROOT INTIMATE WELLNESS CARE

💼 V-Firm Paste | Yoni Steam | Balance Tea

> “Feel Fresh, Firm & Feminine — Naturally.”

📞 KU TUNTUBE MU:

🔹 09113284186 , 07033331633
🔹
🔹 www.femroot.com.ng
💠 FemRoot V-Care Special | Intimate Tightening Blend 💠

📌 | | | | | | | | |

⚠️ DALILAN ZUBEWAR MAMA (NONON MATA) – YAKAMATA MATA SU KULA!✅ 💐BRESTS ENLARGEMENT 🌿ME KE JANYO ZUBEWAR NONO? 🧐Zubewar m...
24/10/2025

⚠️ DALILAN ZUBEWAR MAMA (NONON MATA) – YAKAMATA MATA SU KULA!
✅ 💐BRESTS ENLARGEMENT 🌿

ME KE JANYO ZUBEWAR NONO? 🧐

Zubewar mama (nono) na iya faruwa tun daga shekaru 19 zuwa 25 har zuwa sama da haka saboda:

🔸 Raguwar sinadaran jiki (Estrogen & Progesterone)
🔸 Rashin daidaituwar jinin al’ada 🩸
🔸 Rashin lafiya mai zurfi a jikin mace 🧬

Wadannan sinadarai suna da matuƙar amfani wajen:

✅ Bayyana kamilalliyar halittar mace
✅ Inganta girman nono da kwankwaso (hips)
✅ Daidaita jinin al’ada
✅ Samar da cikakkiyar ni’imar ƴa mace

Nono ya kan zube a dalilin
🪴 Rashin lafiya
🪴 Shayarwa da sauransu
🪴 Wasu kuma a haka halittar su take

💥 HADIN INGANTACCEN MAGANIN GIRMAR MAMA (NONO)💐
🎈 NA GARGAJIYA KUMA A ZAMANANCE 💃

Yana ƙara girma nono
Yana sa shi ya miƙe ya tsaya sosai
Yana Inganta laushi da girman nono
Yana Ƙara lafiyar fata da ƙarfafa tsoka
Yana Fito da kyawon ƙirjin ƴa mace
Yana Kawo daidaito ga sinadaran mace

🌟 MAGANI NA MUSAMMAN DAGA FEMROOT NATURAL HERB 🌿

Mun sarrafa shi da ingantattun abubuwa kuma marasa illa ga jiki 💯

♀️🚺♀️🚺♀️🚺♀️🚺♀️🚺♀️🚺♀️
A kamfanin FemRoot ♀️
Muna da magunguna da suke taimakawa wajen:

✅ Matsalar Al'ada
✅ Matsalar Infection
✅ Maganin Matsi
✅ Matsalar haihuwa
✅ Da sauransu

Ku tuntuɓe mu domin samun magani cikin aminci a duk inda kuke a fadin Nijeriya

📞 09113284186
☎️ 07033331633

FemRoot Natural Herb Ltd 🌿 – 🌺 Sirrin Kyawon Ƴa Mace 🌹

| | | | | | |

⚠️ DALILAN ZUBEWAR MAMA (NONON MATA) – YAKAMATA MATA SU KULA!BRESTS ENLARGEMENT 🌿ME KE JANYO ZUBEWAR NONO? 🧐Zubewar mama...
18/10/2025

⚠️ DALILAN ZUBEWAR MAMA (NONON MATA) – YAKAMATA MATA SU KULA!
BRESTS ENLARGEMENT 🌿

ME KE JANYO ZUBEWAR NONO? 🧐

Zubewar mama (nono) na iya faruwa tun daga shekaru 19 zuwa 25 saboda:

🔸 Raguwar sinadaran jiki (Estrogen & Progesterone)
🔸 Rashin daidaituwar jinin al’ada 🩸
🔸 Rashin lafiya mai zurfi a jikin mace 🧬

Wadannan sinadarai suna da matuƙar amfani wajen:

✅ Bayyana kamilalliyar halittar mace
✅ Inganta girman nono da kwankwaso (hips)
✅ Daidaita jinin al’ada
✅ Samar da cikakkiyar ni’imar mace

💥 HADIN MAGANIN GIRMAR MAMA (NONO)💃

Yana ƙara girma nono
Yana sa shi ya miƙe ya tsaya sosai
Yana inganta girman mama (nono)
Yana Ƙara lafiyar fata da ƙarfafa tsoka
Yana Rage kiba a kugu, da ƙawata jiki

🌟 MAGANI NA MUSAMMAN DAGA FEMROOT NATURAL HERB

Mun sarrafa ingantaccen magani da ke:

✅ Taimakawa girman mama da hana zubewa
✅ Inganta tsarin jikin mace da ni’ima
✅ Kawo daidaito ga sinadaran mace

TUNTUBE MU YAU DON MAGANI MAI INGANCI!

📞 07033331633
☎️ Zama lafiya – kira yanzu!

| | | | | | |

03/08/2025
🌸 Assalamu Alaikum wa Rahmatullah!Ina farin cikin gayyatarki zuwa cikin sabon WhatsApp group ɗinmu na FemRoot Women’s We...
13/07/2025

🌸 Assalamu Alaikum wa Rahmatullah!

Ina farin cikin gayyatarki zuwa cikin sabon WhatsApp group ɗinmu na FemRoot Women’s Wellness Circle 🌿💫

A wannan group ɗin za mu dinga tattauna batutuwa masu muhimmanci wadanda s**a shafi mata kamar:
✓ Gyaran Jiki da Fata (natural body & skin care)
✓ Lafiyar Farji da Matsi (yoni care & tightening)
✓ Shayarwa, Ciwon al'ada da matsalolin hormone
✓ Amsa tambayoyinku a kan lafiyarku
✓ Maganin bushewa, Sanyi, Slimming & Kiba
✓ Shawarwari kan Amfanin Ganyaye & Tsabtace Jiki
✓ Da kuma sabbin kayayyakin da zasu taimake ki 🌼

✨ Zamu kuma dinga:
- Yin gasa & giveaway
- Bayar da sirrika & special support
- Taimako ta magungunan gargajiya na halal

🛍️ Wannan group ɗin na musamman ne ga mata da ke son su gyara kansu

Danna nan don shiga yanzu kuma ki gayyato wasu Don su amfana👇👇
🔗 https://chat.whatsapp.com/KDSnfoOVj1237dWou5WWNZ

📝 _Idan kina da tambaya ko neman Ƙarin Bayani a kan magungunanmu na musamman, za ki samu kulawa cikin sauƙi._

Allah ya albarkacemu da lafiya da kwanciyar hankali 🙏🌺

Address

Kano

Telephone

+2349028844884

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FemRoot Natural Herb Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to FemRoot Natural Herb Ltd:

Share