Shekarau Siyasarmu Addininmu

Shekarau Siyasarmu Addininmu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shekarau Siyasarmu Addininmu, Kano.

A yau Lahadi , Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya halarci daurin auren Dan gidan Barr. Habib .26 July 2026. Allah ya b...
26/07/2026

A yau Lahadi , Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya halarci daurin auren Dan gidan Barr. Habib .

26 July 2026. Allah ya bada zaman Lafiya.

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ne Alkibilar mu, Ayi malam da Alkhairi Kano Central Allah ya maimaita mana .
05/07/2026

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ne Alkibilar mu, Ayi malam da Alkhairi Kano Central Allah ya maimaita mana .

Tsohon Gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa tsohon Gwamna Rabiu Kwankwaso bai taɓa kayar da shi a zaɓe ...
04/07/2026

Tsohon Gwamnan Kano Mallam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa tsohon Gwamna Rabiu Kwankwaso bai taɓa kayar da shi a zaɓe ba.

Shekarau na bayyana haka ne yayin da yake mayar da maratani ga sanata Kwankwaso kan wasu kalamai da yayi a kwanakin nan.

Shekarau ya ce ikirarin cewa Kwankwaso ya kayar da shi a zaɓe ba gaskiya ba ne, domin a zaɓen shekarar 2011 ba shi ne ɗan takarar Gwamna na jam'iyyar ANPP ba.

Ya bayyana cewa a wancan lokaci takarar shugaban ƙasa ya yi jam'iyyar ANPP, yayin da Salihu Sagir Takai ya tsayawa jam'iyyar takarar Gwamnan Kano.

Gaskiya ne jagora 🤍
28/06/2026

Gaskiya ne jagora 🤍

Cikin Hotuna: Wasu daga cikin ayyukan ajujuwa 93 da Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi a makarantu daban daban daga 201...
21/06/2026

Cikin Hotuna: Wasu daga cikin ayyukan ajujuwa 93 da Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi a makarantu daban daban daga 2019 zuwa 2023.

Sako daga Ofishin S A Projects na gidan Mallam Shekarau.

Allah ya baka Nasara Jagora .Shekarau Siyasarmu Addininmu
17/06/2026

Allah ya baka Nasara Jagora .

Shekarau Siyasarmu Addininmu

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya karbi Ziyarar Kansilan Sabon Gari West Hon . Emeka a wannan Rana ta Litinin 15 June...
15/06/2026

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya karbi Ziyarar Kansilan Sabon Gari West Hon . Emeka a wannan Rana ta Litinin 15 June 2026.
Allah ya bamu Nasara.

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya halarci Ta’aziyyar rasuwar Alh Rabi’u Danbatta da Ziyarar dubiyar Tsohon Danmajalis...
14/06/2026

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya halarci Ta’aziyyar rasuwar Alh Rabi’u Danbatta da Ziyarar dubiyar Tsohon Danmajalisar Tarayya Engr Mustapha Bala Dawaki a wannan Rana ta Lahadi 14 June 2026 .

Shekarau Siyasarmu Addininmu

14/06/2026

Cin mutunci da cin zarafin juna kuskurene. Ayi Siyasa cikin Girmamawa da mutuntawa akwai rayuwa bayan siyasa

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya jagoranci daurin auren Halima a Masallacin Gidansa dake Mundubawa. Allah ya bada Za...
14/06/2026

Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya jagoranci daurin auren Halima a Masallacin Gidansa dake Mundubawa.
Allah ya bada Zaman Lafiya.

Shekarau Siyasarmu Addininmu

Address

Kano

Telephone

+2347062621818

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shekarau Siyasarmu Addininmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share