Shekarau Siyasarmu Addininmu

Shekarau Siyasarmu Addininmu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shekarau Siyasarmu Addininmu, Kano.

06/06/2026

Usman Muhammad Lawan

06/06/2026

Alhamdulillah! Mun kaddamar da takarar mai girma dan takarar majalisar jaha Hon. MD Hassan karkashin jagorancin tsohon dan takararmu Hon Sule Sani Sule,

Alhamdulillah! Anyi taro lafiya angama lafiya, muna godiya da mahalarta wannan taro mai albarka 🙏🏾
Daga: comr Usman Muhammad Lawan

Ameen Jagora Allah ya amsa Addu’ah ya tabbatar Mana da Nasara🥰🤲🏻🙏🏻.
06/06/2026

Ameen Jagora Allah ya amsa Addu’ah ya tabbatar Mana da Nasara🥰🤲🏻🙏🏻.

Allah ubangiji ya tsare ya tabbatar maka da Nasara Jagoran mu😍🤲🏻🙏🏻
05/06/2026

Allah ubangiji ya tsare ya tabbatar maka da Nasara Jagoran mu😍🤲🏻🙏🏻

Mai girma Sardaunan Kano, Sen. Ibrahim Shekarau, ya ɗauki nauyin karatun 'ya'yan marigayi Amb. Suleiman Sardaunan Gama h...
31/05/2026

Mai girma Sardaunan Kano, Sen. Ibrahim Shekarau, ya ɗauki nauyin karatun 'ya'yan marigayi Amb. Suleiman Sardaunan Gama har zuwa jami'a, da yardar Allah.

Haka kuma, ya yi alƙawarin kula da matan marigayin har zuwa lokacin da za su fita daga takaba.

Sardauna, muna godiya matuƙa da wannan karamci, tausayi da kuma nuna kulawa ga iyalan marigayi a wannan lokaci mai cike da jimami. Allah Ya tsare mutuncinka, Ya biya maka dukkan buƙatunka na alheri a duniya da Lahira.

Lallai mun samu uba na ƙwarai, uba mai amana, mai tausayi da kuma kishin al'ummarsa. Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara maka lafiya, nisan kwana da albarka. Ameen.

SARDAUNAN KANO, MUN GODE

Allah ka yautata makwancin Abokin mu Amb Suleman Sardaunan Gama tareda magabatanamu baki ɗaya.

Mai Girma Sanata Ibarahim Shekarau ya karbi Ziyarar Alh. Hassan Musa Tsakuwa a wannan Rana ta Juma’ah. Allah ya bamu Nas...
30/05/2026

Mai Girma Sanata Ibarahim Shekarau ya karbi Ziyarar Alh. Hassan Musa Tsakuwa a wannan Rana ta Juma’ah.

Allah ya bamu Nasara .

Wai kuwa ni kaɗai aka burge a wannan hoton ko ya🤍Shekarau Siyasarmu Addininmu
25/05/2026

Wai kuwa ni kaɗai aka burge a wannan hoton ko ya🤍

Shekarau Siyasarmu Addininmu

Allah ya baka Nasarar dawowa Majalisar Dattawa a 2027 Jagora😍🙏🏻.
25/05/2026

Allah ya baka Nasarar dawowa Majalisar Dattawa a 2027 Jagora😍🙏🏻.

A yau Talata , Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya halarci Jana’izar Shugaban Kungiyar Wa'azin Maguzawa ta jihar Kano, ...
19/05/2026

A yau Talata , Mai Girma Sanata Ibrahim Shekarau ya halarci Jana’izar Shugaban Kungiyar Wa'azin Maguzawa ta jihar Kano, Jama'tul Wa'azi Wal Irshad Islamic Association Malam Sulaiman Saluhu Koki .
19 May 2026 .

Allah ya Jikansa .

Address

Kano

Telephone

+2347062621818

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shekarau Siyasarmu Addininmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share