Voice Of Kebbi - VOK

Voice Of Kebbi - VOK Voice of Kebbi Initiative (VOKI) � �
A platform for Kebbi youth to connect, collaborate, and lead change..... Formerly known as Voice Of Kebbi (VOK).

14/10/2025

Babu Kishin Al'umma!!!
Mtchwwww.....
Allah yasa mudace 🤲

14/10/2025

Hon. Maidoki Koda ace wannan Wata hanyace tayin Campaign, Allah yabiyaka Dan fitowa dakayi Fili ka fadi Gaskiyan abunda ke faruwa cikin Jihar mu.....
Wannan yanuna cewa Akwai sansanin Yan Bindiga Cikin Jihar Kebbi....
Allah yakawo Muna sauki 🤲

14/10/2025

Hmmm 🤔
Wata kila Mai girma Gwamna baida Labari akan Garuruwan da Yen Bindiga suke addaba.....
Idan Har akace Yen bindiga basuda sansani cikin Jihar Kebbi toh kenan duk hare haren da suke kawowa suna Shigo wane daga wasu jahohin? Idan sun gama abunda sukeyi sai su sake komawa jahohin da s**a fito?...
Allah ubangiji yabamu zaman Lafiya a Jihar Kebbi dakuma Nigeria baki daya 🤲🥺

10/10/2025

Ya salaam 🥺🥺
Wai Dan Allah miye laifin talakawan Kebbi?

This reflects the current state of education for our children in Kebbi State 😔🤦🤦
29/09/2025

This reflects the current state of education for our children in Kebbi State 😔🤦🤦

29/09/2025

"Beyond politicking, we must always remind ourselves that we are first, Nigerians, before being loyalists to any political party. And, as such, our interest and focus should be on the emancipation of our country. It is common knowledge that you cannot make an omelette without breaking an egg. Development is a product of sacrifices, as we must be ready to make sacrifices for greatness we do yearn for."

Hon. Dr. Olubunmi Tunji-Ojo
Minister of Interior

22/09/2025
22/09/2025
22/09/2025

Address

Fana
Kamba
860101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voice Of Kebbi - VOK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share