Khairul Ummah Humanitarian foundation

Khairul Ummah Humanitarian foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khairul Ummah Humanitarian foundation, Nonprofit Organization, KUDANSA BY MASANAWA Road KAWO KADUNA, Kaduna.

Khairul Ummah Humanitarian Foundation is a non-profit organization dedicated to supporting orphans, widows, and the less privileged through education, empowerment, and humanitarian services guided by Islamic values.

28/05/2026

Jazakallahu khairan Allah ya jikan sheikh Albany Zaria

28/05/2026

Taimakon Mara Lafiya

ABC N150
ABC N3000
ABC N2000
ABC N6000
ABC N1500
ABC N3000
ABC N1000

Kudin Gwaje-gwaje Saura N133,350

Allah Ya Saka Da Gidan aljannah

A Cigaba Da taimakawa Fisabilillah

U. B A BANK
2157166280
MOHAMMED MURTALA

CONTACT 08037624598

Taimakon Mara Lafiya ABC N150ABC N3000ABC N2000ABC N6000Kudin Gwaje-gwaje Saura N138,850Allah Ya Saka Da Gidan aljannah ...
28/05/2026

Taimakon Mara Lafiya

ABC N150
ABC N3000
ABC N2000
ABC N6000

Kudin Gwaje-gwaje Saura N138,850

Allah Ya Saka Da Gidan aljannah

A Cigaba Da taimakawa Fisabilillah

U. B A BANK
2157166280
MOHAMMED MURTALA

CONTACT 08037624598 Batagarawa Ne Ummu-sulaim Abdulhamid Maikasuwa Lawal Masjid D Da'wah Ibadan-Nigeria Khadijatul Khadimatul Qur An Khadija Musa Hadiza Kuta

Idan mutum yana bukatar taimakon Bayin Allah to wallahi billahi Yan'uwa wannan Mutumin Yana Daya Daga Cikin Wanda ya k**...
28/05/2026

Idan mutum yana bukatar taimakon Bayin Allah to wallahi billahi Yan'uwa wannan Mutumin Yana Daya Daga Cikin Wanda ya k**ata ka Bada Kudin ka akan shi Fisabilillah. Domin jiya sabo da asibitin da mukaje Dashi sai da Ruwa yayi mun duka over 30 minutes duk Domin a ceto rayuwar shi.

Na Farko ga talauci na biyu Gashi Bashi da Babban yaro sai karami da Bai Wuce 13 years ba Kuma ga Girma ta k**a shi Kuma ga larurar matsalar toshewar mafitsara Wanda zaka Iya hangen roban tare fitsari ne a jikin shi. Idan kaji Labarin wannan dattijo sai kayi kuka domin irin mutanen Nan ne masu karancin Dangi Kuma Babu sauran Dangin su sai shi da Yaron shi karami.

Yanzun Matakin gwaje-gwaje Ake Kuma ana bukatar Naira Dubu Dari da Hamsin kafin Ayi gwajin Kuma aga next level din da za'a shiga.

Dan'uwa Yar'uwa da zamu samu mutane 150 kowa Yasan Naira Dubu Daya za'aje ayi wannan gwajin Gobe k**ar Yanda likitan ya umurta.

Sannan Wannan kungiyar Tana farin ciki ga dukkanin Wanda Yake Da Halin daukar nauyin jinyar shi Fisabilillah.

Domin Bada Naka taimakon Ga Account number Nan k**ar haka ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

BANK NAME: UBA

ACCOUNT NUMBER: 2157166280

ACCOUNT NAME: MOHAMMED MURTALA

CONTACT: 08037624598

Don Soyayyar Ku Da Annabi Muhammadu (s.a.w) ku taimaka ko da share ne

28/05/2026

MEDICAL ASSISTANCE APPEAL

We are seeking urgent support for an elderly man, Umaru Lawali Makarfi, who is suffering from a bladder condition and is in need of medical care.

A total of โ‚ฆ150,000 is required to cover his medical tests.

BANK NAME: UBA
ACCOUNT NUMBER: 2157166280
ACCOUNT NAME: MOHAMMED MURTALA

CONTACT: 08037624598

Anyone who can assist financially or take full responsibility for his treatment will be greatly appreciated. May Almighty Allah reward you abundantly.

For the love of Prophet Muhammad (SAW), please support and kindly share this message for the sake of Allah.

28/05/2026

NEMAN TAIMAKON KIWON LAFIYA

Ana neman taimako ga wani dattijo Mai Karamin Karfi Umaru Lawali Makarfi mai matsalar mafitsara.

Ana buฦ™atar โ‚ฆ150,000 domin gwaje-gwaje.

BANK NAME: UBA
Acct No: 2157166280
Acct Name: MOHAMMED MURTALA

08037624598

Duk wanda zai iya taimako ko ษ—aukar nauyin jinyar gaba ษ—aya, zamuyi farin ciki da haka, Allah ya saka masa da alheri

Don Soyayyar Annabi Muhammadu (s.a.w) a taimaka da Share Fisabilillah Dr Bello Matawalle Alhaji Yahaya Bello Alhassan Mai Lafiaa Bello El-Rufai

27/05/2026

Allah ya tsare mu Dayin hassada ya Kuma Tsare mu da masu Hassada

DUNIYA BA TABBAS: Jana'iza Bayan Sallar IdiA hudubar da Mallam yake yi na Sallar Idi ina kallon live.Sai na ga wani abun...
27/05/2026

DUNIYA BA TABBAS: Jana'iza Bayan Sallar Idi

A hudubar da Mallam yake yi na Sallar Idi ina kallon live.

Sai na ga wani abun da ya tayar min da hankali.

Ya jefa ni a cikin wani tunani mai zurfi.
Ya tunatar da ni cewa, yau fa da muke sanye da sababbin kaya...

Wasu Makabarta za su je a binne su, ba Masallacin Idi ba.

Idan kun lura, akwai gawa a gefen Mallam a cikin makara.

Wannan bawan Allah, watakila yana da burin tashi da safiyar nan da ransa.

Watakila har sababbin kayan Sallah ya dinka don yayi murnar yau da iyalansa.

Amma Allah Ya kaddara cewa likkafani ne zai zama suturarsa ta yau.

Wallahi mu ji tsoron Allah.
Mutuwa ba ta duba girman rana ko lokacin biki.

Allah Ya kyautata namu karshen.

Allah ya jikan wannan mamacin Ya yi masa Rahma.

27/05/2026

HAPPY EID KABIR MUBARAK

Eid Mubarak to all our Muslim brothers and sisters. May Allah accept our ุนุจุงุฏah, and grant us His mercy and blessings on...
27/05/2026

Eid Mubarak to all our Muslim brothers and sisters. May Allah accept our ุนุจุงุฏah, and grant us His mercy and blessings on this special day.

Warm greetings from the Chairman, Khairul Ummah Humanitarian Foundation
08037624598

Barka da Sallah ga dukkan โ€˜yanโ€™uwa Musulmi baki ษ—aya. Allah Ya karษ“i ibadunmu, Ya sa mu dace da rahamarSa da albarkar wa...
27/05/2026

Barka da Sallah ga dukkan โ€˜yanโ€™uwa Musulmi baki ษ—aya. Allah Ya karษ“i ibadunmu, Ya sa mu dace da rahamarSa da albarkar wannan rana mai girma.

Sakon gaisuwa daga Shugaban Khairul Ummah Humanitarian Foundation
08037624598

Address

KUDANSA BY MASANAWA Road KAWO KADUNA
Kaduna
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khairul Ummah Humanitarian foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share