Kafin Allah Youth Empowerment Association

Kafin Allah Youth Empowerment Association Youth Empowerment and Community Development

29/09/2026

Something big is about to happen
KAFIN ALLAH DOOR TO DOOR MOVEMENT 🔥💪

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support!Usman Abubakar, Muhammad Mashkur Idris
17/09/2026

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support!

Usman Abubakar, Muhammad Mashkur Idris

SAKON TAYA MURNA A madadin dukkanin Shuwagabani da membobin Wannan kungiya tamu mai albarka muna miƙa saƙon taya murna n...
13/09/2026

SAKON TAYA MURNA

A madadin dukkanin Shuwagabani da membobin Wannan kungiya tamu mai albarka muna miƙa saƙon taya murna na musamman ga mai girma Chairman Board of trustees na Wannan kungiya Architect Hudu Hussain da iyalansa bisa wannan babbar ni’ima da Allah Ya azurta ɗansa, Ahmad Hudu Hussain, da ita ta haddar Alƙur’ani Mai Girma.

Muna roƙon Allah SWA Ya sanya Alƙur’ani ya zama haske a zuciyar Ahmad, jagora a rayuwarsa, kuma hujja da cetonsa a ranar Alƙiyama. Allah Ya tabbatar masa da abin da ya haddace, Ya ƙara masa ilimi da fahimta, Ya kuma ba shi ikon yin aiki da koyarwar Alƙur’ani.

Allah Ya albarkaci mahaifinsa, Architect Hudu Hussain, da sauran iyalansa, Ya saka musu da mafificin alheri bisa wannan babban abin alfahari. Ya sanya Ahmad ya zama ɗa na gari, mai amfanar da addini da al’umma.

Allahumma Ameen. 🤲📖

🖊️ Secretary General
Comrd. Abubakar Umar Ra’is

13/09/2026

The OO1 Kafin Allah Door to Door Tinubu/Uba Sani Movement 🔥💪🔥💪🔥💪✅

04/09/2026

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

03/09/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

Allah yayi wa yaron Abdulrahman Salisu (Ass. Organizing Secretary) rasuwa,

za a yi Jana’izar sa gobe karfe 8 na safe in sha Allah a Sabon gida (Bayan gida mai na AA Rano)

27/08/2026

Ma sha Allah

26/08/2026

NTA NETWORK NEWS

Senator Uba Sani The Governor of Kaduna State Abu Ismail

Address

No. BI2 Accra Road Unguwan Rimi Kaduna
Kaduna
800001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kafin Allah Youth Empowerment Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share