Nisaau Ahlil Jannah Charity Foundation

Nisaau Ahlil Jannah Charity Foundation Rebuilding the future of Vulnerable orphans in Northern Nigeria

18/05/2026

Every day, a child somewhere is praying silently for what many of us take for granted ; school fees, books, a uniform, a chance to learn.

These blessed 10 days are not just days of worship, they are days of impact. Your daily sadaqah can become the reason a child stays in school and dares to dream again.

Don’t underestimate small giving. What is little to you may be life-changing to someone else.

Join the Education Sponsorship Project today. Give daily. Give intentionally. Give for the sake of Allah.

Account Details
GTBank
Nisaau Ahlil Jannah Cha. Fdn
0334993079

“Whoever relieves a believer’s hardship, Allah will relieve his hardship on the Day of Judgment.”

Jazakumullahu khairan

11/03/2026

Alhamdulillah, ga abincin da aka raba yau. Muna fatan dace da laylatul Qadr. Allah ya amsa mana ya datar da mu.

Yau daren 23rd, sadaka na cikin ibadun da ake so ayi wajen laluben laylatul Qadr.

Ku sanya fisabilillah, mu iya sake wani girkin sannan mu biya ma marayu kudin makaranta.

0334993079
Nisaau Ahlil Jannah cha. Fdn
Gtbank

Jazakumullahu khairan

As we promised, yesterday we distributed Sallah clothes. Even though we didn’t have many, we gave them only to the orpha...
23/02/2026

As we promised, yesterday we distributed Sallah clothes. Even though we didn’t have many, we gave them only to the orphans under our education sponsorship program, except for one extra person.

This is Abubakar, a 14-year-old orphan. He is originally from Sokoto and was sent to Kaduna to look for money.

I first met him when I saw him sleeping outside in the cold. That was how I got to know his story. Yesterday, when I called him and gave him the clothes, the joy I saw on his face made me pray that Allah bless and make all our donors happy.

To donate

0334993079
Nisaau Ahlil Jannah cha. Fdn
Gtbank

Jazakumullahu khairan

Daily puf puf for iftar. Jazakumullahu khairan
23/02/2026

Daily puf puf for iftar. Jazakumullahu khairan

30/05/2025

Assalamu Alaikum

The Prophet ﷺ said:
“A man who gives in charity and conceals it... will be among the seven shaded by Allah on the Day when there is no shade but His.”
(Bukhari & Muslim)

This blessed Friday, within the 10 sacred days of Dhul Hijjah, is a golden chance to earn that reward. Support an orphan’s education today with your Friday Sadaqah.
Even the smallest amount can change a life (orphan's) and yours too in the Hereafter.

Kindly Donate to

GTBank
Nisaau Ahlil Jannah Cha. Fdn
0334993079

May Allah accept it from you. Aameen.

Jazakumullahu khairan

07/05/2025

KUNDIN RAYUWATA...

Sunana Usman, ni ɗan garin tsafe ne, a jihar Zamfara. Ko zan manta komi ba zan manta lokacin da nake da shekaru takwas a rayuwa ba, lokacin Damina ne, ƙamshin ƙasa da yabanya ya sa rayuwar ta ke da matuƙar daɗi a lokacin. Babana ke riƙe min hannu a duk lokacin da zai kai ni makaranta, yana mai tsantseni Kar na shiga cikin taɓo ko na ɓata Kaya da ƙasa.
Ranar kamar kullum ya ce "Usman ka yi karatu da kyau sannan ka zama mai gaskiya hakan zai sa ka zama nagari"

Ya kan faɗi haka ne da murmushinsa da ba zan taɓa mantawa ba.

"Toh Babana" shine amsar da na bashi, haka ya kai ni har ajinmu ya tafi yana ɗaga min hannu, ashe ranar ne zan masa gani na ƙarshe.

An fito break ne baffa na ya zo ya ɗauke ni, ashe mota ta buge Babanmu mai motar ya tsere, a kan idona aka sanya shi a rami aka rufe aka ce in tsaya in masa addu'a.

Ban fahimci giɓin da na samu ba sai da na dena zuwa makaranta, abinci ya nemi ya gagare mu, ƙarshe dai awannin da ya kamata in yi a aji su nake yi bakin tasha ina siyar da wake da shinkafa

Rayuwarmu na tafiya, kullum maganar babana na min yawo amma ta ina zan cika masa burinsa yayin da mu ke neman na abinci. Kwatsam Allah ya hada ni da wani mutumi daga neman canji a tasha, shi ya hada ni da ƴar uwarsa mamba a gidauniyar Nisaau Ahlil Jannah Charity Foundation, cikin ikon Allah aka ba ni form na cika su ka sani a makaranta su na biya min kudin makaranta.

Ba zan iya fadin farincikin da muka shiga ba ni da mahaifi na da ƴan uwana. Karatu na bai tsaya a primary ba, yanzu haka ina jss 3 na makarantar sakandire, kuma ba a taɓa tsallake term ba a biya min ba. A duk lokacin da na rubuta sunana sai na sha na yi godiya ga NAJCF, don su ne silar.

Ya mai karatu,
Ban san daga ina kake ba, ban san sunanka ba amma na san kana da zuciyar da za ta taimaka min da yara irina da ke karkashin Education sponsorship na Nisaau Ahlil Jannah Charity Foundation, da kaɗan din da kuke sanyawa na ɗauki hanyar cika burina na son zama injiniya.

Sadakar da kuke sanyawa a 0334993079, Nisaau Ahlil Jannah cha. Fdn, Gtbank ne ta zama silar tseratar da ni ta kuma canza rayuwata.

Allah ya fi mu yabawa ya muku tanadi mai girma da alheri a duniya da ƙiyama.

28/03/2025

Jiya sai godiya😂 ga waina bai mana auki ba gajiya, watau tun shida saura na ɗauke wuta shi yasa ban muku posting ba.

ALHAMDULILLAH mun samu 70packs dauke da waina 3 da miya da ƙashi. Sannan an sa ma wasu a kwanuka. In mun hada about hundred masu azumi sun ci wainar mu.

Yanzu muna kan haɗa kudin makarantar marayu na 3rd term. Da fatan zamu haɗa kafin a gama Ramadan

0334993079
Nisaau Ahlil Jannah cha. Fdn
Gtbank

Jazakumullahu khairan

26/03/2025

Barkanmu da daren 27, daren da wasu sahabbai ke ambata da daren laylatul Qadr.

Ubangiji Allah ya sa mu dace da laylatul Qadr, ya amsa mana ibadunmu ya sa muna cikin ƴantattu, ya sa muna cikin wa'inda za a gafartama zunubai.

Kar a manta Marayunmu a sadaka

0334993079
Nisaau Ahlil Jannah cha. Fdn
Gtbank

Jazakumullahu khairan

Address

Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nisaau Ahlil Jannah Charity Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share