Alkalam Authors, Kaduna State

Alkalam Authors, Kaduna State Kungiyar Marubuta ta Jihar Kaduna da aka kafa domin raya adabi da karfafa matasa

An kammala Taron Kungiyar Marubuta ta Alkalam lafiya kalau.
04/07/2026

An kammala Taron Kungiyar Marubuta ta Alkalam lafiya kalau.

Alƙalam na gayyata!
16/04/2026

Alƙalam na gayyata!

Waɗannan su ne wasu daga cikin hotuna da aka ɗauka bayan kammala taron tattaunawa na Kungiyar marubuta ta Alkalam Author...
06/04/2026

Waɗannan su ne wasu daga cikin hotuna da aka ɗauka bayan kammala taron tattaunawa na Kungiyar marubuta ta Alkalam Authors, Kaduna State, wanda ya gudana a ofishinta dake Oyo Road, cikin garin Kaduna.

A yayin taron, an tattauna muhimman tsare-tsare da manufofi da ƙungiyar ke da su, musamman waɗanda ake sa ran cimmawa a cikin watanni masu zuwa. Tattaunawar ta mayar da hankali ne kan inganta harkar rubuce-rubuce, haɗin kai tsakanin mambobi, da kuma bunƙasa harshen Hausa a matsayin ginshiƙin sadarwa da al’adu.

A ƙarshe, ƙungiyar Alkalam Authors ta miƙa tambaya ga al’umma:

“Shin kana alfahari da yarenka?”

Jin kadan da kammala taron wata wata na Ƙungiyar Alkalam ta jihar Kaduna.
09/02/2026

Jin kadan da kammala taron wata wata na Ƙungiyar Alkalam ta jihar Kaduna.

An kammala taron wata-wata na Ƙungiyar Marubuta ta Alkalam ta Jihar Kaduna tare da bada lambar girma ga 'Yar Kungiyar Fa...
04/01/2026

An kammala taron wata-wata na Ƙungiyar Marubuta ta Alkalam ta Jihar Kaduna tare da bada lambar girma ga 'Yar Kungiyar Fadila Lamido da ta ci gasar Hikayata ta BBC Hausa.

Address

No. 1 Dendo Road
Kaduna
2348

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkalam Authors, Kaduna State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share