HRH Dr Sa'ad Usman Foundation

HRH Dr Sa'ad Usman Foundation The Official page of HRH Dr Sa'ad Usman Foundation

Managed by Ramatu Sa'ad Usman

18/10/2025

Alhamdulillah!

Yau 18/10/2025 muna mika godiya tare da sanar da nasarar rabon ruwan ga mabukata mazauna Layin Mai Unguwa Sale, Kwaru dana Baburawa road, Kwaru.

Wannan aiki an gudanar da shi ne domin rage wahalar rashin ruwa da jama’armu ke fuskanta tare da kawo ɗan sauƙi ga al’ummarmu.

Muna mika godiya ta musamman ga duk wanda ya bada gudummawa masu bayar da tallafi, masu sa kai (volunteers), da shugabannin bisa goyon baya da hadin kai a lokacin rabon.

Allah ya saka da alheri, ya mana albarka ya kuma amsa ayyukan'mu na alkhairi.

Tare da haɗin kai, zamu ci gaba da kai taimako ga al’umma. 💧🤝

Muhammad Imran Alhassan
Public Relation Representative
HRH Dr Sa'ad Usman foundation

22/09/2025

Alhamdulillah, muna farin cikin sanar da ku cewa yanzu muna da sabon ofis da yake a Bank of Industry, Kaduna, Nigeria. Idan kuna son zuwa, don Allah ku kira ku sanar da mu kafin zuwa. Mun gode.

22/09/2025

Alhamdulillah, we are pleased to inform you that we now have a new office located at the Bank of Industry, Kaduna, Nigeria. If you wish to visit us, kindly call and inform us ahead of time. Thank you.

Address

Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HRH Dr Sa'ad Usman Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to HRH Dr Sa'ad Usman Foundation:

Share