Nigerian Lives Matter

  • Home
  • Nigerian Lives Matter

Nigerian Lives Matter "Nigerian Lives Matter" is a rallying cry that emphasizes the value and importance of Nigerian lives.

15/05/2026

Ƙato Bayan Ƙato 😹

IBTILA'I: Matashi ɗan jihar Kano ya yanke gaban sa a Libya Wani matashi ɗan asalin jihar Kano da aka baiyana sunan sa da...
12/05/2026

IBTILA'I: Matashi ɗan jihar Kano ya yanke gaban sa a Libya

Wani matashi ɗan asalin jihar Kano da aka baiyana sunan sa da Sani, ɗan unguwar Tukuntawa da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, ya yanke gaban sa a ƙasar Libya, inda ya tafi domin neman kuɗi.

Daily Nigerian Hausa ta jiyo cewa matashin ya aikata hakan ne sakamakon karuwar ƙwaƙwalwa da ya kamu da ita a can ƙasar ta Libya.

Da ya ke shaidawa wannan jarida labarin da ya faru, kakakin ƙungiyar Northern Nigerian Organization (NNO), ƙungiyar ƴan Arewacin Najeriya mazauna Libiya, Abba Na-Gaida Fagge ya ce matashin ya samu larurar ƙwaƙwalwa yana watannin baya.

A cewar Fagge, kafin ya yanke gaban nasa, sun samu labarin cewa matashin ya tuka motar katafila a kamfanin da ya ke aiki, inda ya rushe wani gini, lamarin da ya sa mahukunta a kamfanin su ka bada umarnin killace shi.

Ya kara da cewa bayan an killace matashin ne sai kuma ba a san ya aka yi ba, sai ji aka yi ya na ihu, inda ya kara da cewa ko da aka zo aka duba sai aka gan shi kace-kace cikin jini.

"Bayan an kira mu, mu na zuwa ya rike ni wando da duk jini. Muna dubawa mu ka ya yanke gaban sa saura kadan ya rage ya fice daga jikin sa. Wannan lamari ya tayar mana da hankali," in ji Fagge.

Ya kara da cewa basu san me ya same.shi har ta kai ga ya samu larurar ƙwaƙwalwa na, sai dai kuma Fagge ya kara da cewa tuni su ka haɗa kuɗi a junansu su ka kai shi asibiti.

"Yanzu haka aiki za a yi masa a asibitin tunda gaban nasa bai karasa gutsirewa ba."

Ya kuma koka da cewa tun farkon fara ciwon nasa s**a sanar da ofishin jakadancin Nijeriya na Libya amma basu dauki wani mataki ba.

Ya kara da cewa yanzu dai matashin ya na asibiti ya na samun kulawar likitoci, inda ya ce sun sanar da ofishin jakadancin Nijeriya don dawo da shi gida Kano.

" Idan kuma hakan bai samu ba, za mu hada kudi-kudi mu dauki nauyin dawowar da a jirgi zuwa gida don a yi masa magani na ciwon ƙwaƙwalwar ta da," in ji Fagge.

~ Daily Nigerian

12/05/2026

Alhamdulillahi Masha Allah, irin wannan nasarar ce maƙiya zaman lafiyan ƙasa basa son ji

Dakarun Sojin Najeriya sun ragargaji ‘yan ta’adda tare da kwato manyan makamai da alburusai a wani samame da s**a kai a ...
11/05/2026

Dakarun Sojin Najeriya sun ragargaji ‘yan ta’adda tare da kwato manyan makamai da alburusai a wani samame da s**a kai a yankin AKK Pipeline kusa da Kafin Koro, jihar Neja.

An kashe da dama daga cikin ‘yan ta’addan yayin artabu, yayin da sauran s**a tsere da raunukan harbi. Sojojin sun kuma kwato bindigogi, alburusai masu yawa, babura da kayan sadarwa.

Abin farin ciki, babu ko soja guda da ya rasa rai ko kayan aiki a wannan nasara. 🔥🇳🇬

— By Comrade Jamilu Abdullahi

11/05/2026

If you're ACTIVE say Hi 😜

10/05/2026

Jama'a Barka da Dare
😘

10/05/2026

Alhamdulillahi 🎉

09/05/2026

NDC ta hana Kwankwaso yin takara a 2027, Ta ce Dan Kudu ne kawai ke da damar yin takarar shugaban kasa a jam’iyyar

“It is unfortunate that some opposition parties use insecurity as a tool for political gain. Whenever Nigerian troops re...
09/05/2026

“It is unfortunate that some opposition parties use insecurity as a tool for political gain. Whenever Nigerian troops record victories against terrorists and kidnappers, it should be seen as a victory for the entire nation, not for one political party alone. True patriotism means supporting and appreciating our brave security forces while working together to end insecurity, not feeling uncomfortable whenever peace and progress are achieved. Politicizing the suffering of citizens and the nation’s security challenges is not a sign of genuine love for the country.”

— By Comrade Jamilu Abdullahi

09/05/2026

EFCC Declares Former Minister Of Humanitarian Affairs, Sadiya Umar Farouq, Wanted.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerian Lives Matter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Nigerian Lives Matter:

  • Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization?

Share