Sheikh Abdulkareem bin Hashim Imam Foundation

Sheikh Abdulkareem bin Hashim Imam Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Abdulkareem bin Hashim Imam Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Tudun wada kaduna, Kaduna.

Salam Muna gayyatar 'Yan uwa zuwa gun rufe Tafseer Wanda Sheikh Abdulkareem bin Hashim Imam yake gabatarwa a gobe ,Date ...
27/03/2025

Salam
Muna gayyatar 'Yan uwa zuwa gun rufe Tafseer Wanda Sheikh Abdulkareem bin Hashim Imam yake gabatarwa a gobe ,
Date :- 28/03/2025,
Time :- 10:00am - 11:00am,
Venue :- masallacin Sani bakori kaltingo Road T/WADA KADUNA,
Allah ya bada iKon zuwa ,
Ya karawa Sheikh lafiya da kwanciyar hankali

AlhamdulillahMuna Kara godiya ga 'Yan uwa da zuwa radin suna na karuwa da Maulanmu Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RT...
19/04/2024

Alhamdulillah
Muna Kara godiya ga 'Yan uwa da zuwa radin suna na karuwa da Maulanmu Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA ya samu,
An sawa yaro suna ABUBAKAR SADIQ,
Allah ya rayashi kyakyawan Rayuwa yayi masa Albarka ya Karawa Sheikh lafiya da kwanciyar hankali da Nisan kwana

Salam GAYYATA GAYYATA GAYYATA,Maulana Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA Ya samu karuwa na da Namiji sabi da hakaMuk...
18/04/2024

Salam
GAYYATA GAYYATA GAYYATA,
Maulana Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA Ya samu karuwa na da Namiji sabi da haka
Muke farin cikin gayyatar 'Yan uwa Zuwa radin suna gobe jumma'a:-
Date :- 19/04/2024,
Time :- 7:30 am na safe ,
Wuri :- gidan maulana gwaza Road Tudun wada Kaduna kusa da Masallacin Sani Bakori

AlhamdulillahAllah ya Karawa Sheikh lafiya ya Kara haske da daukaka da rufin asiri Duniya da lahira ya Kara kwanciyar ha...
10/04/2024

Alhamdulillah
Allah ya Karawa Sheikh lafiya ya Kara haske da daukaka da rufin asiri Duniya da lahira ya Kara kwanciyar hankali da Soyayyar MANZON ALLAH S A W ๐Ÿค๐Ÿ’™๐Ÿค

Salam .Rufe Tafseer Na Maulanmu Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA ,Gobe jumma'a,Date :- 05/04/2024,Wuri :- Masallac...
04/04/2024

Salam .
Rufe Tafseer
Na Maulanmu Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA ,
Gobe jumma'a,
Date :- 05/04/2024,
Wuri :- Masallacin Sani Bakori Kaltungo Road by kayi mata ,
Time :- 10:00am zuwa 11:00am,
Allah yabada iKon zuwa

28/03/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmad Nuhu Dan'baiwa Rasheed, Harouna Poullo, Soรปl Mec Alonso, Rilwanu Muhammad

22/03/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tasiu Gyaza Gyaza Knk, Salim Abdullahi Sa'id

Salam In Allah ya kaimu gobe Litinin 10/03/2024 Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA zai fara gudanar da tafseer na wa...
11/03/2024

Salam
In Allah ya kaimu gobe Litinin 10/03/2024 Sheikh Abdulkareem bin Hashim IMAM RTA zai fara gudanar da tafseer na watan RAMADAN Wanda aka sabayi duk shekara,
Wuri :- Masallacin Sani Bakori Kaltungo Road Tudun wada Kaduna ,
Loakaci :- 10:00 zuwa 11:00 am ,
Allah yabada iKon zuwa ,
Ameen Thumma Ameen

Kuyi riko da Soyayyar MANZON ALLAH S A W ๐Ÿค,Domin Soyayyar MANZON ALLAH S A W ta kan Kai mutum izuwa kololuwan daraja
18/02/2024

Kuyi riko da Soyayyar MANZON ALLAH S A W ๐Ÿค,
Domin Soyayyar MANZON ALLAH S A W ta kan Kai mutum izuwa kololuwan daraja

*DALIBAN MAKARANTAR SHAIKH ABDULKARIM HASHIM IMAM* Suna farin  cikin gayyatar Al'ummar musulmi zuwa taron khatmar Alqur'...
16/04/2023

*DALIBAN MAKARANTAR SHAIKH ABDULKARIM HASHIM IMAM*

Suna farin cikin gayyatar Al'ummar musulmi zuwa taron khatmar Alqur'ani mai girma, wanda Shaikh Imam Abdul Karim Hashim yake Gabatarwa a watan Ramadan.
Taron zai gudana kamar haka:
Rana: Lahadi 25/09/14444 daidai da 16/04/2023
Wuri: Masallacin marigayi Alh. Sani Bakori dake Kaltungo Rd by Layin Mata T/Wada Kaduna
Lokaci:
Hudu da rabi na yamma 16:30

Allah ya bada ikon halarta amin

*Sanarwa Daga Kwamitin Shirye shirye*

Allah ya dawo mana daku lafiya cikin Aminci ya Amsa ibada ya Kara mana Albarkar ku Alfarman MANZON ALLAH yayi
26/03/2023

Allah ya dawo mana daku lafiya cikin Aminci ya Amsa ibada ya Kara mana Albarkar ku Alfarman MANZON ALLAH yayi

Ya Allah ka azurtamu daga taskarka ka wadata mu daga falalarka, kayi mana tsari daga sharrin duk wani abun Halitta ka sa...
28/10/2022

Ya Allah ka azurtamu daga taskarka ka wadata mu daga falalarka, kayi mana tsari daga sharrin duk wani abun Halitta ka saka mu cikin masoya MANZON ALLAH SAW,
Ka tsare mana Imanin mu da mutuncin mu,
Alfarman ANNABI MUHAMMAD S A W

Address

Tudun Wada Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348023566628

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abdulkareem bin Hashim Imam Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share