Rigasa toro-taro women Ophans co-operative society limited

Rigasa toro-taro women Ophans  co-operative society limited Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rigasa toro-taro women Ophans co-operative society limited, Nonprofit Organization, No. 83 waziri street by lakoja Road Rigasa kaduna, Kaduna.

Our mission
1.to create job's opportunity for youths and orphans
2.to develop woman's capacity so as to be self reliance
3.to reduce the levels of beggars in our locality
4.to acquire business skills in our community thanks for your supports our
acco

DONATE NOW BANK NAME: STERLING BANK ACCOUNT NAME: WOMEN'S AND ORPHANS MULTI-PURPOSE CO-OPERATIVE SOCIETY ACCOUNT NO:0097...
18/02/2026

DONATE NOW
BANK NAME: STERLING BANK
ACCOUNT NAME: WOMEN'S AND ORPHANS MULTI-PURPOSE CO-OPERATIVE SOCIETY
ACCOUNT NO:0097822001
OR MY NITA 8100912217/+234
PHONE NO:08023143962
The blessed month of fasting has arrived the sacred month of Ramadan a month dedicated to seeking the pleasure of almighty Allah among all acts of worship in Kaduna this holy month of Ramadan feeding those in need Carrie's the greatest rewards.
Women's and orphans multi-purpose co-operative society is a trusted and reputable organization well known for supporting and feeding vulnerable people at different times especially during the holy month of Ramadan though the generous donation's we receive,we prepare and distribute quality meal's and refreshing drinks to fasting Muslims thought the month of Ramadan
We humbly invite you to support women's and orphans multi-purpose co-operative society an organization with many years of experience and commitment to humanitarian service.
Kindly send your donations to WOMEN'S AND ORPHANS MULTI-PURPOSE CO-OPERATIVE SOCIETY
ACCOUNT NO:0097822001 STERLING BANK OR MY NITA 8100912217/+234
OUR office is located at no:5 dan galadima street by Abuja road rigasa Kaduna state
For more information please call NO:08023143962 or email women [email protected] may Allah reward All those who support this noble cause 🙏🙏🙏🙏

04/02/2026
Alhamdulillah !Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!---TAKAITACCAN JAWABI Kan Muhimmiyar gudunmawar da kungiyar Women and Orp...
04/02/2026

Alhamdulillah !Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!---

TAKAITACCAN JAWABI Kan Muhimmiyar gudunmawar da kungiyar Women and Orphan multi-purpose Cooperative Society tabayar ga matasa da marayu da mata

Assalamu Alaikum warahmatullahi wabarakatuh.

Sunana Halima Muhammadu (Yaki da Zaman Banza). Ina mika godiya ta musamman ga Allah MaÉ—aukakin Sarki, sannan ina gaishe ku baki É—aya yan uwa da abokanan arziki da s**a jajirce wajen tabbatar da kafuwar wnn kungiya da Kuma yada aiyukan alkairin irin wnn atsakanin al'umma Allah yabiya ku ameen.

Women and Orphan multi purpose Cooperative Society, ta kasance ginshiƙi mai ƙarfi wajen tallafa wa mata da marayu a Jihar Kaduna.

Wannan ƙungiya ta taka muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa mata ta hanyar basu jari, koyar da sana’o’i, da kuma ƙarfafa su su dogara da kansu. Hakan ya taimaka wajen rage zaman banza, talauci, da dogaro da wasu, musamman a tsakanin mata da matasa.

Haka kuma, ƙungiyar tana kula da marayu ta hanyar tallafa musu da ilimi, kayan makaranta, da sauran muhimman bukatu. Wannan aiki na alheri yana taimakawa wajen gina al’umma mai tausayi da haɗin kai.

Bugu da ƙari, Women and Orphan Cooperative Society na taimakawa wajen cigaban Jihar Kaduna ta hanyar tallafawa manufofin gwamnati na ƙarfafa mata, rage zaman banza, da bunƙasa tattalin arzikin ƙasa.kofar mu abude take ga duk wani me son bada gudun mawar shi ga wnn kungiya Allah muke rokon daya kara yarda da lamuran ameen mungode 🙏🙏🙏lamba da zaa kira 08023143962

AREWA MU FARKA FA innalillahi wa inna ilaihirraji un kano again iyaye dole saikun canza daga  tafarkin karya zuwa na gas...
03/02/2026

AREWA MU FARKA FA innalillahi wa inna ilaihirraji un kano again iyaye dole saikun canza daga tafarkin karya zuwa na gaskiya son yara shike wahala da iyaye da yaransu karshe baku dora yaranku ingantaciyar rayuwa ta tarbiya ba subuwaku su buwaye mutanan gari babu wanda zaiso ace danshi yayi karshe irin wnn amma laifin kune iyaye gaskiya,haka mutanen unguwa ma dole sai kun gyara, muyi kokari a unkuwan nimu mu bude wasu kungiyoyi nakoyar da sana o i duk wanda aka kamashi yana zaman banza a layi aci ubansa dole yaje kasuwa ko koyon sanaa kawai kuma adorawa duka yan unguwa haraji dole koda 200 ne kowa sai yarinka biya don cigaba da dauka nauyin koyar da matasa aiyukan yi da wasu bukatu nacigaban unguwan ni wlh zaa sami sau yi Sosai acikin al'umma da cigaba kusani duk matashi n unguwar sa tayi masa wnn gatan bazai mata da itaba ko me yazama kuma dole shima ya dawo ya taimaki masu tasowa abayansa kamar yanda aka taimakeshi , Kuma acusa musu kishin kansu da al'ummar unguwar sa dason yazama dan kasa nagari ku gani inbasu zaman mutane masu amfani acikin muba wnn hanyar itace kadai hanyar da zata canza matasan mu ,amma idan kuka ce aiba dana bane ba bazanyi ba fa kusani sune zasu dawo su bata yaranku idan ma ba haka badai sune zasu zamar maka barazana kaida iyalin naka wata rana irin haka sune matsalolin mu yakamata mutsa ya mu fuskaci matsalar don kaucewa fa ruwar munanan abubuwa irin hafa yan uwa ,kusani wani abun basai mun jira gwamnati ba muda kanmu zamuyi maganin matsalolin mu kafin ma gwamnatin tashigo cikin lamarin wnn shine waye wa kuma shine ilimin/idan baku manta ba lokacin da matasa s**a bullo da shara kawai suyi tabin mutane suna Saran su da wuka da mutanen anguwa s**a fitar da yan kwamiti ko kato da gora ne basai gashi ansami saukin a unguwan niba, Kuma da gwamnatin taga amfanin su saita kara karfafa ta kuma shigo cikin lamarin su ,da haka ake aiyukan alkhairi da gyara cikin al,umma amma zama mu zuba ido bazai haifar da dg HALIMA MUH'D(yaki da zaman banza) RIGASA

Address

No. 83 Waziri Street By Lakoja Road Rigasa Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rigasa toro-taro women Ophans co-operative society limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Rigasa toro-taro women Ophans co-operative society limited:

Share