19/05/2026
Karatun Littafin Attarghebu wat tarheeb wanda Imam Khadiy Murtala Nasir yake gabatarwa Kai tsaye daga Masallacin Sultan Bello Kaduna.
Darasi na 48.
1. *(Kwadaitarwa game da Sallolin Farilla guda Biyar da kuma kiyayewa akan su da wajabcin Imani da wajabcinsu)* Part 3
Malami:- Imam Khadiy Murtala Nasir