Asusu

Asusu Abmud EGNR sev nig limited specialise on fiŕe and safety,extinguishers, sprinklers and fire alms systems in companies building and fillingstation. For saf

12/05/2026

Check out nasarfvkjhg’s video.

27/04/2026

Watch, follow, and discover more trending content.

08/04/2026

4261 likes, 65 comments. “babbar nasara”

13/01/2026

With Heart2Heart Connect – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

28/10/2025

ALLAHU AKBAR: Pastor ya karɓi addinin Musulunci bayan ya sha kayi a yayin da s**a yi muƙabala da wani Malamin addinin Musulunci.

Paston ya sha ruwan hujjoji, da yake yana da buɗaɗɗiyar zuciya ta karɓar gaskiya sai ga shi ya karɓi Musulunci a wurin Malamin da s**a yi muƙabalar.

Allah ya tabbatar da shi kan addinin Musulunci da kuma sunnar Manzon Allah SAW ya albarkaci rayuwarsa.

23/10/2025

ALLAHU AKBAR: Ta ce: " Na shafe shekaru 16 ina koyon ilmin kiristanci, a cikinsa na gane Musulunci shi ne addinin gaskiya.

Eddie Redzovic ta faɗi haka ne a yayin tattaunawa da ita a wani fitaccen shiri da ake haskawa a Amurka me suna "The Dean Show" tare da malaman addinai daban-daban na Amurka.

Ta furta kalmar Shahada a cikin shirin, ta kuma sanar da shiga addinin Musulunci cike da imani cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah shi kaɗai. Kuma Alƙur'ani zancen Allah ne, haka Annabi Muhammad SAW Manzon Allah ne na gaskiya, inda ta ce ta sha alwashin ƴaɗa da'awar Musulunci wajen kiran kiristoci da waɗanda ba musulmai ba don ta fahimtar da su cewa Musulunci shi ne addinin gaskiya.

Muna roƙon Allah ya taimake ta, ya ƙara wa rayuwarta albarka.

Ku yi following ɗin jaridar CNN Hausa domin samun ingantattun labarai masu gamsarwa

22/10/2025

Bayan shekaru 16 ina koyon ilimin Kiristanci, yanzu na yanke shawarar shiga Musulunci."

Matar ta bayyana haka ne a cikin sanannen shirin Amurka mai suna The Dean Show tare da malamin addini na Amurka, Eddie Redzovic. Ta ce: "na shafe shekaru 16 ina karatun ilimin kiristanci na darikar Katolika, kuma na girma tare da ‘yan uwa mata (nuns) wadan da bada yin aure."
A yayin tattaunawar, ta furta Shahada ta kuma sanar da shiga Musulunci cikin cikakken tabbaci da imani cewa Musulunci gaskiya ne, Al-Qur’ani kalmar Allah ne, kuma Annabi Muhammadu (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalinsa) shi ne Manzo na ƙarshe.

Muna roƙon Allah ya daidaita ta, ya ƙara mata ilimi da gaskiya.

22/10/2025

KAJI RABO : Wani Fasto da mabiyansa sun karbi Addinin Musulunci. Ya zabi a saka masa suna Abubakar Siddiq.

Ya bayyana cewa ya shiga addinin Musulunci ne bayan ya gano cewa shine addinin tsira da samun salama ranar Alkiyama. |. Allah ya karawa Annabi Daraja.

21/10/2025

BABBAN LAIFI NE ƘONA QUR'ANI KO RAINI ANNABI MUHAMMADU SAW A KASAR RUSSIA....

Shugaba Putin ya bayyana cewa shi a kasarsa ta Russia ba zaa lamunci mummunar al'adar nan ta Kona Qur'ani da akeyi a wasu kasashen duniya ba, domin Qur'ani littafi ne mai tsarki a wajen musulmi wanda hakan ya zama dole kowa a Russia ya mutumta Qur'ani koda kuwa mutum ba musulmi bane...

Shugaba Putin ya bayyana haka ne a lokacin da ya ziyarci masallacin Juma'a na Derbent dake yankin Dagestan a ranar 28 ga Yuni na shekarar 2023 wato shekaru biyu da s**a wuce...

A hukumance kasar Russia tana mutumta Annabin musulunci wato Annabi Muhammadu SAW don haka doka ce zatayi aiki akan duk wani dan kasar Russia da aka samu ya fadi maganar da take raini ce ga Annabi ...

Rubutawa Rabiu Biyora

21/10/2025

Address

Nd 20 Queen Amina Road Tudun Wada Kaduna
Kaduna South

Telephone

08035040474

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asusu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Asusu:

Share