25/11/2025
Dazu kenan yayinda tawagar Shugaban karamar hukumar Jos ta arewa karkashin jagorancin shi Shugaban Hon JK Chris s**a kawo ziyarar duba aiki a makarantar primary ta Anguwan Rogo. Sun Sami tarba daga Shugaban matasan kungiyar Anguwan Rogo/Rimi da tawagarsa.