Rafin pa women development association,Jos Plateau State

  • Home
  • Nigeria
  • Jos
  • Rafin pa women development association,Jos Plateau State

Rafin pa women development association,Jos Plateau State Women empowerment,

13/11/2025

Rafinpa Women Development Association chairlady receiving an award

23/08/2023

MATSALOLIN WANNAN KASA SUN DUNKULE CIKIN ABABE GUDA 3 INJI WANI MASANI.

Daga Alkalamin Muhammad Usman Gashua

1- AZZALUMAN SHUGABANNI.
2- MAKWADAITAN MALAMAI
3- JAHILAN TALAKAWA.

1- Idan Shugaba ya hau Mulki, ya zalinci talakawa ya sace dukiyoyinsu, idan ya so ya wanke wannan kazanta tasa sai ya samu

2- Makwadaita daga Malamai ya basu kudade, su kuma zasuyi amfani da harasansu wajen halatta kuskurensa, ta hanyar kirkirar masa siffofi na bogi, ayayin da su kuma

3- Talakawa da s**a kasance Jahilai da s**a zamo masu makauniyar biyayya ga irin wadannan makwadaitan Malamai zasu karbi duk abinda Malaman s**a fadi hannu bibbiyu, daga mancewa da irin garwashin da shugaban ya gasasu da shi.

Madamar Makawadaitan Malamai zasu wanzu, to Jahilan talakawa ba zasu taba iya chanja Azzaluman Shugabanni ba, saboda basu ma iya gane Adalci da Zalinci face bangarancin Addini da na Yanki karshe su kara zabawa kawunansu wadanda suke gasasu.

ALLAH KA SHIRYI AZZALUMAI DAGA SHUGABANNI, KA TSARKAKE ZUKATAN MAKWADAITA DAGA MALAMAI, KA SA JAHILAI DAGA TALAKAWA SU WAYE ALFARMAR MANZON ALLAH (S.A.W).

ALHAMDULILLAH.

Address

Shagari Corner Jos
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rafin pa women development association,Jos Plateau State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share