Gagarawa Concern Citizen Forum - GCCF

Gagarawa Concern Citizen Forum - GCCF Wannan page abude shine domin cigaban Karamar hukumar Gagarawa

30/01/2026

Abbas Sani

Munaka kara jinjina maka Barrister Abubakar Idris Chairman Gagarawa Local Government.Domin mungani kuma mubincika, yanda...
08/07/2025

Munaka kara jinjina maka Barrister Abubakar Idris Chairman Gagarawa Local Government.

Domin mungani kuma mubincika, yanda yake kokarin aiyukan raya kasa da kuma samarwa da al'ummar wannan karamar huma mafita akan matsalolin da ke damunsu Allah ya cigaba da dafama.

17/04/2025
10/09/2024

Mininter Tsaro
Badaru Abubakar
Muna ka da babban murya
Sojojin da kakawo
Kamfanin ka na Gujungu
Sunfara zamowa barazana ga Al'umma
Musamman matafiya masu mashina da matasa domin ko a addinimu na islama ko adokar kasa ba inda akace ka tilasta mutum sai yayi aski
Waannan kenan duka babu gaira babu dalili ko babba ko yaro kai wallahi tsofaffi ma basu tsira daga wulakacin azzalumai nan ba
Muna tsoran kada wani abu yafaru marar dadi nan gaba
Dame talaka zaiji da masifar tsadar rayuwan zaiji koda zalunci Sojojinka
Sojojin da yaka mata akaisu inda zasuyi aiki
Anbige da kawosu inda zasuna zaluntar jama'ah

10/09/2024

Muna kira da babban murya zuwa ga mahukunta
Lokaci yayi da yakamata
Adaina zaluntar talakawa
Sojojin kamfanin Badaru

10/09/2024

Kira ga mahukunta.
Kafanin Jigawa Rice wato kafanin shinkafar Badaru Yafara zamowa mune barazana.

31/12/2023

Insha Allahu
Zamu fadada aiyyukan mu a cikin sabuwar shekarar da zamu shiga
2024
Gagarawa first

Address

Gagarawa Local Government
Jigawa

Telephone

+2348088891039

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gagarawa Concern Citizen Forum - GCCF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share