Kwamitin Makarantun Islamiyyu Dana Allo Jega L.G

Kwamitin Makarantun Islamiyyu Dana Allo Jega L.G Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwamitin Makarantun Islamiyyu Dana Allo Jega L.G, Non-Governmental Organization (NGO), Filin tsakuwa magaji b jega, Jega.

14/11/2025
16/11/2023

Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

24/08/2023
08/08/2023

MUNA TAYA: Babban Malamin mu, masoyin mu kuma abin kaunar mu Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula, murna na samu matsayin Kwamishina a jihar Sokoto.
..Muna amfani da wannan kafa wajen taya shi murna tare da addu'ar fatan alheri da samun nasara.

Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki yai ruko da hannunsa ya bashi ikon sauke nauyi. Amin.

08/08/2023

Assalamu alaikum

Sakamakon gagarumar daura da za a gabatar a cikin wannan Sati ran 5-8 /8/2023 a garin Jalingo.

Jagoran wannan Majlisi mai albarka ya bada umurnin dakatar da darasi har sai ankamala daurar.

Allah Ya bamu ikon halartar daurar Ya kuma bamu ikon ɗabbaƙa abin da aka karantar da mu.

Ameen.
Muhammad Zangina Umar
14-01-1445H / 01-08-2023M

Address

Filin Tsakuwa Magaji B Jega
Jega

Telephone

+2348065426492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwamitin Makarantun Islamiyyu Dana Allo Jega L.G posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwamitin Makarantun Islamiyyu Dana Allo Jega L.G:

Share