Ibadullah Charity Foundation

Call Contact the organization

Ibadullah Charity Foundation An association of youth aimed at helping the needy, poor and orphans. Our core target focused on: 1.

Education: Sponsoring education of less privileged children in both Islamiyya and circular education. 2. Health and Medication: Providing medical assistance to the deserved ones. 3. Community Services: Making life easier in any way possible for those that found it otherwise in any way within our limit. 4. Ramadhan feeding: Iftar programs and packages for Orphans and almajiris

🌳 Assalamu Alaikum!Plant a Tree, Grow a Legacy.Ibadullah Charity Foundation is launching a Tree Plantation Campaign acro...
25/07/2026

🌳 Assalamu Alaikum!

Plant a Tree, Grow a Legacy.

Ibadullah Charity Foundation is launching a Tree Plantation Campaign across schools, mosques, and public spaces in Jega. Our goal is to plant 200 trees to create a greener, healthier environment for our community.

You can support this initiative by donating any amount:

Account Name: Ibadullah MPC
Account Number: 0109497515
Bank: Union Bank

If your mosque, school, or public space needs trees, please register using the form below or scan the QR code on the flyer:
https://forms.gle/c3EdLtKMMQJLJv2Y6

Project Director:
Abdulrahman Boyil
📞 08062729722

Every tree planted is a Sadaqah Jariyah that benefits generations to come. May Allah reward everyone who supports this noble cause.

🌳 Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.Gidauniyar Ibadullah Charity Foundation ta ƙaddamar da shirin dashen itatuwa a makaran...
25/07/2026

🌳 Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.

Gidauniyar Ibadullah Charity Foundation ta ƙaddamar da shirin dashen itatuwa a makarantu, masallatai da wuraren jama’a a garin Jega.

Manufarmu ita ce dasa itatuwa 200 domin samar da muhalli mai tsafta da lafiya ga al’ummarmu.

Za ka iya bayar da gudummawa ta wannan asusu:

Sunan Asusu: Ibadullah MPC
Lambar Asusu: 0109497515
Banki: Union Bank

Idan makaranta, masallaci ko wani wurin jama’a na buƙatar a dasa musu itatuwa, a cika wannan fom:
🔗 https://forms.gle/c3EdLtKMMQJLJv2Y6

Daraktan Shirin:
📞 Abdulrahman Boyil – 08062729722

Allah Ya saka da alheri, Ya sanya wannan aiki ya zama Sadaqah Jariyah ga duk wanda ya ba da gudummawa ko ya taimaka wajen yaɗa wannan saƙo.

27/05/2026
18/03/2026

**السلام عليكم ورحمة الله وبركاته**

Alhamdulillah, daga cikin gudummawar da kuka bayar domin ciyarwa a cikin goman ƙarshe na Ramadan, mun samu damar raba abincin shan ruwa ga al’umma.

Abincin ya kunshi:

* Daffaffiyar shinkafa
* Kwai
* Lemu

An gudanar da rabon kamar haka:

📍 25 Ramadan – Shiyar Ni’ima: Mutum 150 sun amfana.

📍 27 Ramadan:

* Masallacin Isah Zakiru – 75sun amfana
* Masallacin cikin gari – 75 sun amfana

Jimilla mutum 300 ne s**a amfana da wannan tallafi.

Muna matuƙar godiya ga duk wanda ya bada gudummawa. Allah Ya karɓa, Ya ninka lada, Ya saka da mafificin alheri. 🤲

Allah ya saka wa kowa da alheri, amin.

07/03/2026

Gyaran wani masallacin jumua.

07/03/2026

Assalam Alaikum

Da taimakon Allah (SWT), Ibadullah Charity Foundation ta samu damar amfani da gudummawar da kuka bayar wajen tallafa wa 𝗴idaje 78 daga cikin marayu, marasa ƙarfi da kuma masu tsananin buƙata.

Kowane gida ya amfana da:

* Shinkafa
* Man gyada
* Tumatur
* Maggi
* Taliya ko Macaroni

Muna matuƙar godiya ga duk wanda ya bada gudummawa. Allah Ya saka muku da alheri, Ya ninka ladan ku, Ya sanya a ma’aunin ayyukanku na alheri. 🤲

Sai dai har yanzu akwai gidaje da dama da ke jiran tallafi saboda ƙarancin abin da muke da shi. Saboda haka ƙofar bada gudummawa a buɗe take ga duk wanda Allah Ya h**e masa.

Domin bada tallafi:
0190497515
Ibadullah MPC
Union Bank

Allah ya saka wa kowa da alheri, amin.

Assalam Alaikum. Daga cikin manyan ayuka da Ibadullah Charity Foundation keyi cikin Ramadan shi ne raba kankarar ruwan s...
16/02/2026

Assalam Alaikum. Daga cikin manyan ayuka da Ibadullah Charity Foundation keyi cikin Ramadan shi ne raba kankarar ruwan sanyi ga masu azumi.

A shekarun baya mun samu aron freezers daga wasu bayin Allah. Wannan shekara munaso mun samu sayi freezer domin ci gaba da wannan aiki. Muna fatar wani ko wata zasu dauki nauyin wannan aiki mai matukar lada.

Domin karin bayani ana iya kiran: 07063073372 ko 08062729722

Domin bada gudumawa:

0109497515
Ibadullah MPC Ass
Union Bank

As of today, Feb 12th: N1,626,8000109497515Union BankIbadullah MPCAsss
12/02/2026

As of today, Feb 12th:
N1,626,800

0109497515
Union Bank
Ibadullah MPCAsss

As of today: N913,300

0109497515
Union bank
Ibadullah MPC Ass

Address

Umar Bin Khattab Masjid, Almusira Road, Almusira Area
Jega
861

Telephone

+2348036543452

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibadullah Charity Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ibadullah Charity Foundation:

Shortcuts

Share